Home Uncategorized Gwamnan Kebbi ya amince da mafi ƙarancin albashi na 75,000 ga ma’aikata Uncategorized Gwamnan Kebbi ya amince da mafi ƙarancin albashi na 75,000 ga ma’aikata By admin - October 23, 2024 3 0 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Gwamnan kebbi ya rattaba hannu kan sabon mafi karancin albashin ma’aikata na Naira 75,000: Gwamnan jihar Kebbi Dr, Nasir Idris Kauran Gwandu ya amince da biyan Naira 75,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikata. Daga Abbakar Aleeyu Anache