Gwamnan Kano Ya Sanya Dokar Hana Fita Ta Awa 24

Gwamnan Kano Ya Sanya Dokar Hana Fita Ta Awa 24

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya dokar hana fita ta Awa 24 a jiha baki daya.
Gwamna a taron manema labarai da ya kira ya ce bisa matsaya da suka cimma da dukkan jami'an tsaro a jihar Kano ya amince da sanya dokar hana fita tsawon awa 24 domin dawo da zaman lafiya da hana satar kayan jama'a da wasu bata gari suke yi.
.......