Home Siyasa Gwamna Abba na ganawa da Tinubu a yayin da yake shirin sauya...

Gwamna Abba na ganawa da Tinubu a yayin da yake shirin sauya sheƙa zuwa APC

11
0

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf a yanzu haka na ganawa da shugaban ƙasa Tinubu a fadar shugaban ƙasa dake Abuja kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

Gwamnan sanye da jar hula da babbar riga ya isa fadar shugaban ƙasa da karfe 4:10 na yammacin yau.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here