Eid Kabir: SUYAR NAMA Na MUSAMMAN
BASAKKWACE'Z KITCHEN
SUYAR NAMA
https://chat.whatsapp.com/GtVwrLnVdnz8qU4aKcoq0R
26062023
INGREDIENTS
Nama
Maggie
Albasa
Spices
Gishiri
Yaji
METHOD
Da farko Aunty ta Zaki wanke Naman ragonki ki saka a wuta ki yanka albasa ki zuba da spices da maggi seasoning ya ji sosai ki rufe in ya dahu luguf sai ki sauke ki ɗaura kasko kan wuta ki zuba Mai bayan yayi zafi sai ki fara zubawa kina soyawa da ya soyu yayi jaa sai ki kwashe ,ki zuba a kwando,kina kwashewar sai ki ɗauko dakakken yajinki da ya hadu ki zuba akan akan Naman ki juya .
08167151176
MRS BASAKKWWCE
managarciya