DAY9: @RAMADAN  KAREEM: HOW TO MAKE DILECIOUS SPAGHETTI

  DAY9: @RAMADAN  KAREEM: HOW TO MAKE DILECIOUS SPAGHETTI

BASAKKWACE'Z KITCHEN

      DAY9: @RAMADAN  KAREEM

SPAGHETTI 


INGREDIENTS
Taliya
maggi and curry 
mangyaɗa
namar kazakhstan
Albasa
latas
Tattasai & tarugu
kayan ƙamshi

METHOD
Da farko aunty na zaki wanke danƙwaleliyar kazar ki,i ɗaura ta a wuta,kizuba albasa da kayan ƙamshin ki,bayan ta dahu tayi luguf ki sauke ki cire ta acikin ruwan ta fashe,se ki ɗauko wata tukunyar ki zuba mangyaɗa ki ɗaura akan wuta,ki yanka albasa me yawa ki zuba in albasar ta fara ja,se ki zuba jajjagaggen tarugun ki da tattasan ki,ya ɗanyi kamar mintina 5 se ki zuba maggi da kayan ƙamshi,ki zuba ruwa dai dai yanda kike buƙata ki rufe,in ya tausa ki karya taliyat ki kizuba ki jujjuya don karta dunƙule,se ki ɗauko namar kazan ki ki mata sala sala ki cire ƙashin,in taliyar ta dahu ki ɗauko tsokar naman nan ki zuba ki juya ki kara rufewa,kamar na minti biyar se ki sauke ki zuba a plate ki ɗauko yankakkiyar latas ɗinki  ki zuba a sama se ci.

MRS BASAKKWACE.