BASAKKWACE’Z KITCHEN
DAY 11 @Ramadan Kareem
STEAK FAJITAS
INGREDIENTS
Naman Rago
Fulawa
Albasa
Tattasai Kore & Red
Spices
Maggi
lemun tsami
latas
METHOD
Da farko aunty na zaki kwaɓa fulawayar ki kwaɓin meat pie kamar zaki shawarma zaki murzata ki sata a kasko ki gasa ,se ki ɗauko ,tafashashahen naman ragon ki da kika yanka a tsaye,dama kin riga da kin tafasashi da kayan kamshi, ki saka,se ki ɗauko yankakken tattasai yallow da ja da kika gyara kika yanka a tsaye ki sa a gefe da yankakken albasar ki da latas ki zuwa,se ki sa a oven ki gasa,in ya gasu se ki jera ki kwalliya da lemon tsami a gefe .
MRS BASAKKWACE





