Daruruwan Manoma A Najeriya Na Kokawa Bisa Satar Amfanin Gonarsu

Daruruwan Manoma A Najeriya Na Kokawa Bisa Satar Amfanin Gonarsu

Daga Abbakar Aleeyu Anache.

Rahoto na baya -bayanan daga hadin gwiwar kungiyoyin manoma Najeriya na gargadi kan yawan amfanin gonar da ake sacewa musamman a gonakin arewacin kasar,

Wannan na zuwa ne daidai wannan lokacin na girbi satar hatsin da rahoton ke cewa zai shafin girbin bana ta fannin karanci da tsadar chimaka.

Wannan baƙin halin na wahalar da manaoma a Arewacin Nijeriya, akwai buƙatar shawo kan matsalar da gaggawa a wurin mahukunta musamman.