CHINESE CHICKEN FRIED RICE
INGREDIENTS
Shinkafa 3 cups
Mangyaɗa 6 tbsp
Carrot 2
Peas 1/6 cup
Tattasai 2
Koren tattasai 2
Chicken 1
Ƙwai 2
Soy sauce 1/6 Cup
Ɗanɗano
YANDA ZAKI SARRA FA SHI
Aunty na ki Ki tafasa shinkafa ki cire starch ɗin, sai ki yayyanka duk abubuwan da na lissafa diced shape, cube, carrot, chcken, tattasai, ki aje su a gefe, sai kisa mangyaɗa da albasa a wutq, in ya soyu ki sa soy sauce cokali biyu da kazar ki da kk tafasa ta kika yayyankata cube, ki soya n zuwa minti biyar haka.
se Ki zuba tattasai, peas da duk sauran abubuwan da kika yanka ki ƙara soyasu na minti biyar. Sai ki zuba shinkafar kita jujjuyawa sai ki zuba ruwan tafashen kazar kaɗan ki rufe har tayi.
Sai kiyi scrambled egg ki zuba akan shinkafar ki zuba sauran soyayyan source ɗin da ɗan maggi kaɗan yadda zai ɗauka ki. ki rufe ya ƙarasa. Ki ci da ɗumin shi
managarciya