Buhari Ya Ziyarci Kano Wurin Jaje

Buhari Ya Ziyarci Kano Wurin Jaje
Buhari Ya Ziyarci Kano Wurin Jaje
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Kai Ziyara Fadar Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, tare da rakiyar Gwamnan Jahar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje domin Jajanta Musu Kan Fashewar Iskar Gas Da Ta Fashe A Kano A Makon Jiya, Wanda Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane da raunata wasu da dama.
Musa Dahiru Ajingi.