&
GYARAN JIKI
Yau na je na yi bincike akan wani ciwo ɗaya ke damunmu, mu mata wanda bai ƙyale ‘yan mata da kuma matam aure ba, wannan ba kowane ciwo ba ne sai
*CIWON MARA*
Mene ne Ciwon Mara?
Ciyon mara mafiya yawan mata aka sani da shi sannan kowace mace akwai yanayi, da kuma lokacin da yake zo masu, wasu kafin al’ada suke yi wasu kuma lokacin al’ada wasu kuma bayan al’ada.
Mafiyawanci abun da muka san yana jawo ciyon mara shi ne (pid)infection za mu yi bayanin akan PID da kuma matsalar da yake haddasawa, in aka ce PID ana nufin pelvic inflammatory diseases, ma’ana cututtukan masu kumburarda halittu ƙugu, kwankwaso, kunkuru.
Shi dai wannan ciwon ya samo asali ne daga wasu kwayoyin cuta su ne kamar: haka
1)chlamadia trachomasis
2)isseria gonorhea
3)actinomyces
Aisha Musa Sani
(Mommyn Mus’ab)
Share✅
Edit❌
Comment✅






