Bashin da Ake Bin Najeriya Yakai Naira Tiriliyan 46 da Biliyan 25 

Bashin da ake bin Najeriya yanzu haka yakai adadin Tiriliyan 46.25 a ƙarshen Disemba na shekarar 2022. Hakan na zuwa ne ta bakin Ofishin dake Kula Bashi na Ƙasa (DMO). 

DMO ya saki wasu alƙaluma a wannan rana dake nuni da yadda ake bin gwamnatin tarayya, dana Jihohi da babban birnin tarayya bashi. 

Yanzu haka, bashin ƙasar yakai adadin Tiriliyan 46.25 inji DMO. 
Bashin da ake bin Najeriya yanzu haka yakai adadin Tiriliyan 46.25 a ƙarshen Disemba na shekarar 2022 kamar yadda wani wani rahoton Vanguard ya nuna. Hakan na zuwa ne ta bakin Ofishin dake Kula Bashi na Ƙasa (DMO). 
DMO ya saki wasu alƙaluma a wannan rana dake nuni da yadda ake bin gwamnatin tarayya, dana Jihohi da babban birnin tarayya bashi. 
Alƙaluman sun nuna cewa, adadin bashin da ake bin Najeriya a watan Disamba 2022 yayi sama da Tiriliyan N6.69 idan aka haɗa da yadda bashin yake a Disemba na 2021, wanda ya tsaya a Tiriliyan N39. 56 a wancan lokaci kamar yadda Jaridar Punch itama ta ruwaito.