BANANA PUDDING:Hadi Mai Matukar Tasiri Ga Magidanta 

BANANA PUDDING:Hadi Mai Matukar Tasiri Ga Magidanta 
BASAKKWACE'Z KITCHEN
 
 
 
BANANA PUDDING:Hadi Mai Matukar Tasiri Ga Magidanta 
 
 
INGREDIENTS
Ayaba 5
Kwai 2
Lemun tsami 1
Suga
Filebo (flavour)
 
Yadda ake hadawa
 
METHOD
Uwargida da farko za ki ɓare ɓawon ayabarki ki tsaga tsakiyan, ki cire bakin tsakiyan, sai ki yanka ki sa a blender.Sai ki fasa ƙwanki ki matse ruwan lemun tsaminki, sai ki kada sosai ya kaɗu, sai ki zuba shi a kan ayabarki.Ki zuba suga ki yi blending sai ki juyeshi ki sa flavor, ki juyashi sosai, sai ki sa a cikin oven ki sa wuta kaɗan dan, ya yi kamar minti biyu sai ki cire.Shike nan banana pudding na ki ya kammala.
 
 
MRS BASAKWACE