Home Authors Posts by admin

admin

admin
5860 POSTS 0 COMMENTS

Mace za ta iya zama shugabar karamar hukuma a Zamfara—-Uwargidan Gwamnan...

0
    Matar Gwaman jihar Zamfara Hajiya Huriya Dauda Lawal ta bayyana zimmar da take da ita na ganin a zabe na gaba mace ta zama...

Majalisar dattawan Najeriya ta tsige shugaban CCT, Danladi Umar, bisa zargin...

0
Majalisar dattawa ta tsige shugaban kotun da’ar ma’aikata, Danladi Umar, bisa zarginsa da aikata ba daidai ba. An yanke wannan hukunci ne bisa ga sashe...

‘Sarakuna ba Su Tsoron Gwamnoni,’ Sai dai—-Sarkin Musulmi

0
Mai alfarma sarkin Musulmi, Sa'ad Mohammad Abubakar II, ya karyata masu cewa sarakunan gargajiya na tsoron gwamnonin Najeriya. Sarki Sa'ad Abubakar II ya ce...

WATA UNGUWA: Fita Ta 41

0
BABI NA ARBA'IN DA ƊAYA   A haka suka ingiza ƙeyarta zuwa motar su, suka tafi da ita. Tun a motar take mamakin abin da ta yi...

Tinubu zai sake Karbo bashin Tiriliyan  N1.77trn

0
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci majalisar dokokin kasar da ta amince da sabon shirin rancen kasar waje na N1.767trn da Yake Shirin karbowa...

Gwamnatin Tarayya za ta kashe fiye da kudin ayyukan ci gaba...

0
Gwamnatin Tarayya tana shirin ware babban kaso na kasafin kudinta don biyan bashin da ake bin ta maimakon ayyukan ci gaba tsakanin 2025 zuwa...

Mutum 25 sun rasu 15 na asibiti a wata sabuwar Annoba...

0
Wata Annoba ta bula a birnin jihar in da ta yi sanadin rasuwar mutane da dama wanda yawansu zai kai 25, an kwantar da...

Tinubu ya ayyana sunayen mutane 3 a matsayin masu magana da...

0
An nada Sunday Dare da Daniel Bwala a matsayin masu magana da yawun shugaban kasa tare da Bayo Onanuga, bisa amincewar Shugaba Bola Tinubu,...

Gov. Alia Approves ₦75,000 Minimum Wage for Benue Workers

0
The Governor of Benue has approved a minimum wage of ₦75,000 for workers in the state. The Governor announced this today at the State Secretariat...

Gov. Alia Approves ₦75,000 Minimum Wage for Benue Workers

0
The Governor of Benue has approved a minimum wage of ₦75,000 for workers in the state. The Governor announced this today at the State Secretariat...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

EDITOR PICKS