admin
Sojoji sun kori ƴan ta’addan Lakurawa daga Nijeriya – Sanata Aliero
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Tsakiya, Adamu Aliero, ya bayyana cewa rundunar sojin Najeriya ta kora wata kungiyar ‘yan ta’adda da ake kira Lakurawa...
Kotun tarayya bata da hurumin sauraron ƙarar da ta shafi zaɓen...
Kotun daukaka kara a Abuja ta soke hukuncin kotun tarayya da ke Abuja, wanda ya hana Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC)...
FUGUS Disassociates Self From The Sacked Vice Chancellor Of Nnamdi Azikiwe...
By Aminu Abdullahi Gusau.
The Federal University, Gusau in Zamfara State, has disassociated itself from claims by the sacked Vice Chancellor of Nnamdi Azikiwe University,...
Niger State partners with Nigeria Sugar Council to Revive Nigeria Sugar...
In furtherance of initiatives that leverage the food security emergency declared by President Bola Ahmed's Tinubuadministration last year, Niger Foods in partnership with the...
Majalisar dokokin Najeriya ta tanadi daurin rai da rai ga masu...
Majalisar dokokin Najeriya ta tanadi daurin rai da rai ga masu safarar miyagun ƙwayoyi
Wannan shawarar ta biyo bayan amincewa da rahoton da majalisar dattawa...
Gwamnan Bauchi Ya Gabatar Da Sama Da Naira Biliyan 465 Kasafin...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad a ranar Alhamis ya gabatar da kasafin kuɗin 2025 da yawansa ya kai Naira Biliyan 465,805,248,317.12 ga majalisar dokokin...
Majalisa ta yi watsi da ƙudirin doka na wa’adin shekara shidda...
Majalisar wakilai ta yi watsi da kudurin dokar da ta nemi a gabatar da wa'adin mulki na shekara shida ga shugaban kasa da gwamnonin...
Dalibai da dama sun jikkata yayin wani rikici tsakanin Makarantun Sakandare...
Dalibai da dama ne su ka ji rauni bayan rikici ya barke tsakanin makarantun sakandare a Ilọrin, babban birnin Jihar Kwara.
Channels TV ta rawaito...
Sanannen Dan Kasuwar Kebbi BLB ya rasu da shekara 54
Sanannen dan Kasuwar nan dan jihar Kebbi Alhaji Balanbala Jega Dallatun Jega wanda arewacin Nijeriya ta sani da BLB ya rasu a ranar Lahadin...
Ciyamomin PDP na Jihohi 36 Sun Yanke Shawara Kan Kujerar Damagum
Muƙaddashin shugaban PDP na kasa, Umar Damagum ya jagoranci wani muhimmin taro da shugabannin jam’iyyar PDP na jihohi 36 a ranar Laraba a Abuja....











