admin
Bello Turji Ya Firgita Yana Buya a Ramuka Kamar Beran Daji—–Sojoji
Kakakin rundunar Operation Fansar Yamma, Laftanar Kanal Abubakar Abdullahi ya ce Bello Turji ya dawo kamar beran daji yana buya a ramuka.
Laftanar Kanal Abdullahi...
EDUCATION: Gov Idris approves N585.4 Million Tuition Fees for 100 Kebbi...
The Kebbi State Government has disbursed N585.4 million for the payment of tuition fees for 100 students of Kebbi origin currently studying in various...
Abin fashewa ya kashe ɗalibi ɗaya da raunata huɗu a wata...
Wata mummunar fashewar bam ya faru a wata makaranta da ke wata unguwa a Abuja, inda ya kashe ɗalibi ɗaya kuma ya jikkata wasu...
Sokoto SSG loses daughter, 3 grandchildren,house help to fire incident
The Secretary to Sokoto State Government, Muhammad Bello Sifawa, has lost his daughter, her three children and a house help to an early morning...
An kashe kasurgumin ɗan ta’adda, Sani Rusu, a Zamfara
An kashe kasurgumin ɗan ta’adda, Sani Rusu, a Zamfara
Sojojin Bataliya ta 1 a Arewa Maso Yamma, ƙarƙashin 'Operation Fansan Yamma', sun kashe wani kasurgumin...
‘Yan Bindiga Sun Taso Mutanen Zamfara a Gaba, Sun Saka Haraji...
'Yan bindiga sun lafta haraji mai tsoka kan mutanen wasu ƙauyuka a jihar Zamfara. Ƴan bindigan da ke aiki a ƙarƙashin jagorancin wani tantirin...
PDP Ta Hango Abin da Zai Faru Idan ba Ta Karbi...
Kwamitin gudanarwa na ƙasa (NWC) na PDP ya fara hango nasarar da jam'iyyar za ta iya samu a zaɓen 2027.
Kwamitin na NWC ya ba...
Akalla shaguna 50 sun kone a kasuwar Kara ta Sakkwato
An samu tashin gobara a kasuwar Kara ta jihar Sakkwato in da shaguna kusan 50 suka kone bayan tashin wutar a cikin daren Jumu’a,...
‘Yan ta’adda sun kashe shugaban riƙo na Miyetti Allah tare da...
Ana zargin ƴan ta'adda sun kashe shugaban rikon kwarya na Kungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah a Jihar Katsina, Alhaji Amadu Surajo.
Haka kuma, sun kashe...
50 shops destroyed, 132 Grinding Machines in Sokoto Kara Market...
The Sokoto State Government will set up a committee to assess the extent of damage caused by the outbreak of fire at Sokoto Kara...











