admin
Sanata Lamiɗo ya ɗauki nauyin karatun jami’a ga marayun yankinsa
Sanata Ibrahim Lamiɗo dan majalisar dattijai mai wakiltar yankin Sakkwato ta gabas ya ɗauki nauyin karatun jami'a ga marayu maza da mata da suka...
Tinubu ya sanya hannu a dokar da ta hana sojoji aikata...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kan wani kundin dokoki da ya hana sojojin Nijeriya aikata dukkan nau'in baɗala da su...
Diezani $52.88 Million recover assets, CISLAC Lauds return, urges transparency and...
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) has commended the repatriation of $52.88 million in recovered assets linked to former Minister...
Karuwanci na ƙaruwa tsakanin tsofaffin kamammun Boko Haram – Kwamishina
Lawan Wakilbe, kwamishinan ilimi, da kimiyya da fasaha, da kirkire-kirkire a Jihar Borno, ya yi gargadi kan yawaitar karuwanci tsakanin tsofaffin wadanda kungiyar Boko...
Rikicin Masarauta: Gwamnatin Kano ta shawarci Aminu Ado da jami’an tsaro...
Gwamnatin Jihar Kano ta yi kira ga Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da jami'an tsaro da sauran ɓangarori da su yi baiyaiya...
Kano Government Hails Appeal Court Ruling on Emirate Council Dispute
The Kano State Government has expressed profound satisfaction with the recent Court of Appeal judgment, which upheld its reforms in traditional institutions and reversed...
Mu na fama da matsanancin ƙarancin ma’aikata – NAFDAC
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, NAFDAC, ta koka kan matsanancin ƙarancin ma'aikata.
Da ta ke ganawa da manema labarai a Legas...
Danyar Guba: Fita Ta 7 da 8
Page 7&8
Bayan awa huɗu suka fito daga lakca lokacin ana kiran sallar azahar. Wannan ɗalibar da ta ja ta mai suna Fatima ita ce...
Hare-Haren ‘yan bindiga suna addabar mutanen Zamfara a Kwanannan
Hare-haren ‘yanbindiga sun sake kunno kai a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, bayan kwashe wani lokaci mai tsawo ana samun saukin matsalar tsaron.
A...
Ɗangote ya ɗaukarwa ‘yan Nijeriya alƙawali kan man Fetur
Akwai Yiyuwar farashin man fetur ya sauka Dangote ya sha alwashin wadata yan Najeriya da wadataccen mai daga kasashen waje.
Matatar man Dangote na kara...











