admin
Ministan Tsaron Nijeriya Ya Ƙaryata Hoton Da Aka Ce Shi Ne...
Ministan Tsaron Nijeriya Ya Ƙaryata Hoton Da Aka Ce Shi Ne Ɗauke Da Bindiga
Daga: Comrade Musa Garba Augie.
Wata sanarwa da mai taimaka wa ministan...
Haɗuwar Sanusi Da Wike Baya Da Alaƙa Da Siyasa
Tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi ya kai ziyara a gidan gwamnatin jihar Rivers jim kaɗan bayan kammala taron Maulidin Sheikh AHMADU TIJJANI (RTA) na...
Mahaifin Kakakin Majalissar Dokokin Zamfara Ya Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga
Alhaji Abubakar, mahaifin kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Honarabul Nasiru Magarya ya mutu yayin da yake a tsare hannu masu garkuwa da mutane.
Mahaifin Kakakin...
Jagororin PDP suna lallaɓar Mark da Maƙarfi da Sule Lamiɗo a...
Wasu jagorori a jam'iyar PDP sun fara lallaɓar tsohon shugaban majalisar dattijai David Mark da tsohon gwamnan Kaduna Ahmed Maƙarfi da tsohon Gwamnan Jigawa...
Shugaba Buhari zai tafi ƙasar Habasha a ranar Litinin
Shugaba Buhari zai tafi ƙasar Habasha a ranar Lahadi
Daga : Janaidu Amadu Doro.
Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi kasar Habasha waton Ethopia domin halartar taron...
Nan Ba da jimawa Ba Za a Magance Matsalar Tsaron Da...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Shugaban kwamitin tsaro na Majalisar Dattawa...
Mata suna Yin Lalle Ba Don Kwalliya Kadai ba
“Idan kana da kyau ka kara da wanka”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Kwalliyar Lalle musamman ga ’yan mata jigo ne...
Funkaso abinci mai ban al’ajabi
FUNKASO
Aisha Basheer Tambuwal
aishabasheer2017@gmail.com
Barka da wannan lokacin uwar gida da amarya harma da ‘yan mata masu bibiyar wannan shafi na GIRKE GIRKE, har wa yau...
Akwai Yiyuwar PDP Za Ta Kashe Karba-Karba A Wurin Zaben Shugaban...
Jam'iyar PDP mai adawa a Nijeriya da alamu ba za ta yi karba-karba a wurin fitar da dan takarar shugaban kasa ba duk da...
Bukin ‘Yancin Kai: Hadin Kai Ne Zai Kawo Mana Cigaba—– Ahmad...
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya bukaci yan Najeriya su zama tsintsiya madaurin ki daya da cigaba da imani da dunkulewar kasar nan domin...











