admin
Abaiwa Mata Ilmi Su Fahimci Kalubalen Da Ke Gabansu—-Dakta Aisha Balarabe...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Daga Sadiya Attahiru
Dakta Aisha Bawa mace ta farko a matsayin Mataimakiyar shugabar Kungiyar Malamai ta...
Na Kirkiro Cibiyar Koyar Da Mata Sana’o’in Hannu Ne Don Na...
Dakta Larai Aliyu Tambuwal likita ce da ta assasa cibiyar koyar da mata sana’o’in hannu a gidanta dake unguwar Nakasarin Ardo a karamar hukumar...
Shaguna 41 Gobara Ta Ƙone A Kasuwar Kurmi Ta Kano
Hukumar Kwana-kwana ta tabbatar da ƙonewar rumfuna 41 a ƴan littattafai da ke kasuwar kurmi a Jihar Kano.
Saminu Abdullahi, Jami'in Hulɗa da Jama'a na...
APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta A Watan Fabarairun 2022
Jam'iyar APC za ta gudanar da babban taronta a watan Fabarairun sabuwar shekarar 2022.
Gwamnan Kebbi Sanata Atiku Bagudu ya sanar da haka bayan sun...
Rikicin Siyasar Gombe: Gwamnonin APC Sun Ziyarci Gwamna Inuwa
Rikicin cikin gida na jam’iyyar APC da ya faru a ranar juma’ar da ta gabata tsakanin gwamna Muhammad Inuwa Yahaya da tsohon Uban gidan...
Rawarda Masu Sayarda Magani Za su Taka Wajan Kawarda Miyagun kwayoyi...
Hussain Ibrahim, Gusau.
Mataimakin masu saida magunguna na Kasa ,kuma Shugaban Ma'aikata na jihar Zamfara, Kwamaret Sani Haliru,ya bayyana cewa,masu saida magunguna na da rawar...
2023: APC Da PDP Za Su Tsayar Da Dan Takarar Shugaban...
2023: APC Da PDP Za Su Tsayar Da Dan Takarar Shugaban Kasa Da Gwamnoni A Watan Agustan 2022
A tunkarar babban zaben 2023 akwai alamu...
Ɗan Majalisar Tarayya Ya Sha Alwashin Cika Alƙawullan Da Ya Ɗauka...
Daga Abbakar Aleeyu Anache,
Ɗan Majalisar wakilan tarayya Najeriya mai wakiltar kananan hukumomin zuru, Fakai, Danko wasagu, da Sakaba, dake jihar kebbi, ya bayyana farin ciki...
Sanata Wamakko Ya Yi Kira Ga Ɗalibban Nijeriya Su Riƙe Tarbiyarsu
Sanata Wamakko Ya Yi Kira Ga Ɗalibban Nijeriya Su Riƙe Tarbiyarsu
Shugaban kwamitin tsaro a majalisar dattawa Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya shawarci ɗalibban Nijeriya...
Babban Taron Ƙasa: APC Ta Faɗa Sabon Rikici
Babban Taron Ƙasa: APC Ta Faɗa Sabon Rikici
Alamu mai karfi ya bayyana cewa jam'iyar APC mai mulki a Nijeriya za ta tsundumacikin sabon rikici...











