admin
Za’a Yi Bukin Cin Naman Kare A Jihar Gombe
Za'a Yi Bukin Cin Naman Kare A Jihar Gombe
Kwamitin shirye-shirye na bikin cin Naman kare na al’ummar Tangale dake garin Billiri a jihar Gombe...
Gwamnan Ekiti da na Jigawa sun kira Ɗanzago da shugaban APC...
Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, da takwaransa na Jigawa, Abubakar Badaru, sun kira Ahmadu Haruna Zago da shugaban jam'iyar APC a Jihar Kano.
Zago, wanda...
Majalisar Wakilai Ta Gayyaci Shugaban Hukumar Zaɓe Ta Ƙasa Farfesa Mahmood...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Majalisar Wakilai Ta Gayyaci Shugaban Hukumar Zaɓe Ta Ƙasa Farfesa Mahmood Yakubu.
Daga : Janaidu Amadu...
Yakamata Gwamnati Ta Tallafawa ƙungiyoyin Da Ke Horar Da Mata Da...
Daga Bàbangida Bisallah, Minna.
An nemi gwamnati da tà rikà taimakawa kungiyoyin da ke daukar dawainiyar horar da mata da matasa sana'o'in hannu, hakan zai...
Wasu Gwamnoni Arewa Sun Rinƙa Jin Haushina Don Na Gina Makarantun...
Tsahon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya ce wasu gwamnoni a Arewa ba su ji dadin yadda ya gina makarantun Allo ba wato tsangayoyi...
Gwamnan Neja Ya Nemi A Ƙara Yawan Albashin Jami’an Tsaro
Daga Babangida Bisallah, Minna.
Gwamnan Neja, Abubakar Sani Bello yayi kiran da a qara albashin jami'an tsaro, masu aiki da wadanda suka yi ritaya.
Gwamnan yayi...
In Har Na Samu Shugabanci Zan Kare ‘Yancin Mata—–Fatima Jajere
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Daga Habu Rabeel, Gombe.
A kokarin ta na kwato wa mata yanci a arewa maso gabas...
Gwamnatin Zamfara Ta yi kashedi Ga Hukumomin Gwamnati Da Kada Su...
Daga Aminu Abudullahi Gusau.
Gwamnatin Jihar Zamfara ta hana jami’an ma’aikatu da hukumomin ta bada bayanai dangane da manufofi da shirye-shiryen gwamnati ga manema labarai.
Kwamishinan...
Tambuwal Ba Ya Tallata Kansa—Gwamnan Jihar Delta Okowa
Tambuwal Ba Ya Tallata Kansa---Gwamnan Jihar Delta Okowa
Gwamnan jihar Delta Ifanyi Okowa ya nuna kaduwarsa yanda ya ga Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal na...
Shugaban Majalisar Dattawa Yayi Jajen Mutuwar Sanata Joseph Wayas
Shugaban Majalisar Dattawa Yayi Jajen Mutuwar Sanata Joseph Wayas
Daga Babangida Bisallah
Shugaban majalisa dattawa, Ahmad Lawan ya aike da sakon jajen sa ga iyalan tsohon...












