admin
Kisan Gilla A Arewacin Najeriya: Bayan 25 A Sokoto Sai Kuma...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Daga Comrade Yahaya M Abdullahi
Cikin alhini da damuwa ina miƙa ma 'yan uwana mutanen jihar...
Tambuwal Ya Yi Alkawalin Fara Baiwa ‘Yan Banga Alawus Na 20,000...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya sanar da fara baiwa 'yan banga waton mambobin...
An Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kashe Kwamishina a Katsina
'Yan sanda Jihar Katsina ta kama wasu da take zargi da hannu a kisan Kwamishinan Kimiya da Fasaha na Jihar Katsina Dokta Rabe Nasir...
Ina Son Mijina Ya Sake Ni Don Yafi Son Kare Da...
Wata matar aure mai neman saki, Rashidat Ogunniyi, ta shaidawa wata ƙaramar kotu a Jihar Legas a yau Alhamis cewa mijinta ya fi son...
Matsalar Tsaro: Ya Zama Wajibi Malaman Addini A Arewa Su Fito...
Daga Indabawa Aliyu Imam
Duk Malamin da ya hau Mumbari ya caccaki Jonathan a baya amma ya ƙi caccakar gwamnatin Buhari a yanzu Munafuki ne....
Da Wuya A Samu Wanda Zai Maye Gurbin Janar Wushishi—Gwamnan Neja
Daga Babangida Bisallah, Minna
Rashin marigayi Janar Muhammadu Inuwa Wushishi mai ritaya babban rashi ne da cike gurbinsa zai yi wuya. Gwamnan Neja, Abubakar Sani...
Tsaro A Neja: Ƙaramar Hukumar Bosso Ta Sha Alwashin Samar Da...
Daga Babangida Bisallah, Minna
Karamar hukumar Bosso ta sha alwashin samar da kundjn bayanan gidan haya dan tantance bakin da ke shigowa ta yadda za...
Gov Bagudu meets press club students on excursion to Airport
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu has met female students of Government Girls Science College Argungu.
The students were members of the press club...
Bayan Shekaru 14 Fati Muhammad Ta Dawo Wasan Hausa
Sananniyar jarumar finafinan Hausa, Fati Muhammad ta dawo Kannywood, bayan shafe shekaru goma sha huɗu da daina sana’ar wasan Hausa.
Dawowar Fati ta samu fatan...
Sanata Wamakko Ya Jajantawa Mutanen Sabon Birni Kan Mutum 25 Da...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Shugaban kwamitin tsaro a majalisar dattawa Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya bayyana baƙincikinsa kan harin...












