Home Authors Posts by admin

admin

admin
5860 POSTS 0 COMMENTS

Ɗan Wasan Hausa Sani Garba S.K  Ya Rasu

0
Allah Ya yi wa fitaccen ɗan wasan fina-finan Hausa Sani Garba SK rasuwa a yau Laraba a birnin Kano, bayan ya sha fama da...

Abin Da Babba Ya Hango:Fita Na Uku

0
ABINDA BABBA YA HANGO.......! RUBUTAWA; DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM. بسم الله الرحمن الرحيم Fitowa ta uku. ️"Sorry abokina , kasan mata zama da su sai da haƙuri don haka...

Yadda Za ki Magance ƙurajen Fuska Da ɓawon Lemu.

0
Yadda zaki magance ƙurajen fuska da ɓawon lemu. Hanya mafi sauƙi da sauƙaƙawa wajen samawa fuskarki lafiya ga wacce ƙurajen fuska suka addaba. 'Yar uwa za...

Gwamnoni Sun Ba Da Gudunmuwar Miliyan 50 Ga Iyalan Mutanen Da...

0
Gwamnoni Sun Ba Da Gudunmuwar Miliyan 50 Ga Iyalan Mutanen Da Mahara Suka Ƙone a Sakkwato Ƙungiyar gwamnonin Arewa maso Yamma ta bayar da gudunmuwar...

GASASHEN KIFI:Mai Tsinke Yawun Magidanta

0
BASAKKWACE'Z KITCHEN 13122021 GASASHEN KIFI  INGREDIENTS• Kifin karfasa/tarwaɗa• Attarugu• Magi• Takaddar ‘foil’• Tafarnuwa• Albasa• Man gyada• Kori   Yanda ake haɗawa:A samu kifin tarwaɗa sannan a wanke da ruwan...

Matsalar Tsaro:Kungiyoyin Matasa Masu Kishin Sakkwato Sun Yi Karatun Kur’ani 

0
Matsalar Tsaro:Kungiyoyin Matasa Masu Kishin Sakkwato Sun Yi Karatun Kur'ani  Kungiyoyin Matasa masu  kishin jahar Sakkwato sun halllara a Masallacin Sarkin Musulmi Abubakar III da...

Masari Ya Jagoranci Dattawan Katsina Wurin Buhari Kan Matsalar Tsaron Jihar

0
Masari Ya Jagoranci Dattawan Katsina Wurin Buhari Kan Matsalar Tsaron Jihar Dattawan Jihar Katsina Sun Ziyarci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kan matsalar da jihar ke...

An Bayyana Ƙungiyoyin  Dake Ɗaukar Nauyin Ta’addanci A Nijeriya Da Afirka

0
Mai baiwa Shugaban Ƙasa Shawara a kan Tsaro, Babagana Manguno ya baiyana sunayen ƙungiyoyin da su ke ɗaukar nauyin ta'addanci a Nijeriya da sauran...

Shugaba Buhari Zai Naɗa Wani Sabon Minista A Nijeriya 

0
Shugaba Buhari Zai Naɗa Wani Sabon Minista A Nijeriya  Daga : Janaidu Amadu Doro. Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari ya miƙa sunan Mu’azu Jaji Sambo daga jihar...

Kudirinmu Manoman Masara Su Dogara Da Kansu Ba Tare Da Bashi...

0
  Daga Hussaini Yero   Shugaban Kungiyar Manoman na Kasa ,Bello Abubakar Annur Jagaban Azara ,ya bayyana kudirin sa na ganin Manoman Masara sun dogara da kansu...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

EDITOR PICKS