Home Authors Posts by admin

admin

admin
5860 POSTS 0 COMMENTS

Buhhari Ya Yi Wa ‘Yan Sanda Karin Albashi Da Kashi 20

0
  Gwamnatin Nijeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta amince da biyan ‘yan sandan kasar sabbin kudaden alawus wadanda za su sa albashin da...

Abin Da Babba Ya Hango:Fita Ta Hudu

0
ABINDA BABBA YA HANGO.......! RUBUTAWA; DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM. بسم الله الرحمن الرحيم Fitowa ta huɗu. ```Sai bayan ta sauke Hajiya Turai a ƙofar gidan ta ne, sannan  ta...

Sinadarin Girki Dashishi

0
BASAKKWACE'Z KITCHEN        DASHISHI  METHODAlkamaKayan miyaayan LambuKifi Da nama idan da halimagggishiricurrymai  METHODA surfa miki alkama a wanke a tsane ta bushe akai inji a...

Sunaye Sinadaran Girki 25 Cikin Harshen Hausa Da Turanci

0
BASAKKWACE'Z KITCHEN 11112021 Sunaye Sinadaran Girki 25 Cikin Harshen Hausa Da Turanci               1= Cloves – kanumfari         ...

Ƙosan Flour Mai Sauƙin Haɗawa

0
BASAKKWACE'Z KITCHEN      ƘOSAN FLOUR INGREDIENTSFlourFishOilOnionPepperYeastKayan kamshiMaggiSalt METHODDa farko ki kwaba flour dinki da yeast sai ki bari ta tashii sai ki yanka onion ki daka...

EFCC Ta Gano Miliyan $72.8 Da Ke Da Alaƙa Da Tsohuwar...

0
EFCC Ta Gano Miliyan $72.8 Da Ke Da Alaƙa Da Tsohuwar Ministar Man Fetur Diezani Daga: Salisu Idris Waziri Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa...

Tambuwal Signs MoU With Qatar On Education And Health

0
Sokoto state government has signed a memorandum of understanding (MoU) with the State of Qatar on the development of education, health and agriculture. This is...

Gov. Bagudu Lauds Religious Leaders For Sustained Fervent Prayers

0
The Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku has again expressed appreciation to religious organisations for their unrelenting support and prayers for peace and general...

Yadda Ake Hada Biredi Mai Dandanon Lemu

0
BASAKKWACE'Z KITCHEN              BIREDI MAI ƊANƊANON LEMO     INGREDIENTS Kofi 2 12 na filawa   ½ kofi na sikari   Cokali 3 na bakarhoda.   Karamin cokali 1 na gishiri   ½ cokali na garin...

Yan Ta’adda Sun Kashe Ɗan Majalisa A Kaduna

0
'Yan Ta'adda Sun Kashe Ɗan Majalisa A Kaduna 'Yan ta'adda masu garkuwa da mutane sun hallaka ɗan majalisar jiha, mai wakiltar mazaɓar ƙaramar hukumar Giwa,...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

EDITOR PICKS