admin
SPANISH INDOMIE:Girki Mai Matukar Dandano
BASAKKWACE'Z KITCHEN
INGREDIENTS
Indomie
Sydin (kifin gwangwani)
Tattasai, attarugu, albasa.
Ƙwai
mai
jan onga
METHOD
Da farko aunty na ki daka Kayan miyanki amma banda ƴaƴan tattasan, ki juye a wani...
Sanata Wamakko Ya Samar Da Asibitoci 2 Na Zamani A Sakkwato
Shugaban kwamitin tsaro na Majalisar Dattawa ta ƙasa Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko Sarkin Yaƙin Sakkwato ya samarda ayukkan Asibitocin zamani guda biyu a karamar...
Buhari:Abin Da Ya Sanya Ban Sanyawa Dokar Zaben Kato Bayan Kato...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dalilansa na kin rattabawa dokar zabe da aka yi wa gyaran fuska hannu wadda ke tare da maganar...
Ɗan Majalisar Tarayya Ya Baiwa Sarkin Zuru Kyautar Dalleliyar Mota
Dan Majalisar tarayyar Najeriya mai wakiltar kananan hukumomin Zuru, Fakai, Danko, Wasagu, da Sakaba dake jihar kebbi, Honarabul Kabir Ibrahim Tukura, yayi kyautar dalleliyar...
Sanata Ya Raba Motoci 50, Babura 500 A Gombe
Sanata Sa’idu Ahmed Alkali, dake wakiltar mazabar Gombe ta arewa a Majalisar Dattawa ya bayar da kyautar Motoci da Babura da injunan ban ruwa...
Zamfara Network Seizure: Group Seeks Court Actions Against Telcoms
By Aminu Abdullahi Gusau
A Group under the aegis of Zamfara Cycle in Zamfara state has a filed suit before Zamfara State High Court over...
Babban Buri…….
BABBAN BURI.
MALLAKAR DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.
Dukkanin Godiya ta tabbata ga Allahu subhanahu wata'ala, tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halitta Manzon tsira MUHAMMADUR...
BARTER YAM:Sarrafa Doya Na Musamman Domin Iyali
BASAKKWACE'Z KITCHEN BARTER YAMABIN ZAKI BUƘATADoya 1/3Filawa gwangwani 1Ƙwai 2YeastMaiGishiri/ɗanɗanoYADDA ZA A HAƊADa farko aunty na za ki dafa doya da dan gishiri da...
Yanda Ake Haɗa WAINAR HANTA
BASAKKWACE'Z KITCHEN Yanda Ake Haɗa WAINAR HANTAABUBUWAN DA ZAKI BUƘATAHantaƘwaiattarugumaggialbasatumaturgishricurrymankuli.YADDA AKE HAƊAWADa farko sai ki sami hantarki ki yanka ta ƙanana ki wanke...
Fatattakar ‘Yan Bindiga A Yankin Sakkwato: Tambuwal Ya Yaba Kokarin Sojojin...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya yaba kokarin sojojin Nijeriya kan fatattakar 'yan bindiga...












