admin
Gwamnonin PDP Sun Nemi Tambuwal Da Ya Yi Murabus
Gwamnonin PDP Sun Nemi Tambuwal Da Ya Yi Murabus
Sabuwar rigima ta kunno kai in da wasu gwamnoni ciki har da gwamnan Rivers Nyesom Wike...
Yanda Za Ki Haɗa FRIED MACARONI Ta Alfarma
BASAKKWACE'Z KITCHEN
Yanda Za Ki Haɗa FRIED MACARONI Ta Alfarma
INGREDIENTSMacronimanyaɗakorikara fishtumaturlatas ko lansirmaggi gishirikayan ƙamshi
METHOD
Dafarko aunty na zaki ɗaura tukunyar ki kan wuta,kisa ruwa...
Ranar NTD Ta Duniya:Mutane Miliyan 4 na fuskantar barazanar cutar Ciwon...
Daga Hussaini Ibrahim.
Kwamishinan lafiya na jihar Zamfara, Alhaji Aliyu Abubakar, a ranar Talata, ya ce,binciken alkalumma da aka gudanar a jihar ya nuna cewa...
‘Yan Majalisa Sun Fara Shirin Tsige Mataimakin Gwamnan Zamfara
‘Yan majalisar Jihar Zamfara sun fara shirye-shiryen tsige mataimakin gwamnan jihar Mahadi Aliyu Gusau a wani sabon yunkuri da suka soma bayan na baya...
Gwamna 14 Ke Goyon Bayan Takarar Shugaban Kasa Na Tinubu——Jibrin
Akalla akwai gwamna 14 da dukkansu kansu ke goyon bayan takarar shugaban kasa ta jagoran jam'iyar APC Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a 2023.
Tsohon dan...
Yadda Ake Hada SOYAYYAR SHINKAFA
BASAKKWACE'Z KITCHEN
SOYAYYAR SHINKAFA
INGREDIENTS
Shinkafa
Karas
Koren wake
Tattasai
Attarugu
Albasa
Magi
Kori
Garin tafarnuwa da citta
barkono
butter
METHOD
A ɗora tukunya da ruwa a cikinta har sai ya tafasa sannan a Ɗauko shinkafa a wanke...
Potatoes Roll:Hadi Don Inganta Kaifin Basira
BASAKKWACE'Z KITCHEN Potatoes Roll:Hadi INGREDIENTSDankalin HausaFlour 3cupsSalt to tasteEgg (optional)CabbageMeatMilkCarrotShredded chickenSpicesMethodDa farko uwar gida zaki dafa dan kalin hausar ki,ki ɓare bayan,ki tumurmusa...
Gwamnan Zamfara Ya Baiwa Iyalan ‘Yan Sandan Da ‘Yan Bindiga Suka...
Daga Hussaini Ibrahim, Gusau.
A kokarin da gwamna Bello Mohammed Matawale ke yi na ganin ya karawa jami'an tsaro kwarin gyuiwa wajan yaki da 'yan...
Zulum launches 610 taxis, tricycles, Gives N50m buses in Maiduguri
… Gives N50m to 1,000 operators
… Targets 3,200 beneficiaries
Borno Governor, Professor Babagana Umara Zulum, has launched 610 taxis, tricycles and buses to enhance urban...
Dalilin Da Ya Hana Rantsar Da Shugabannin APC A Jihohin Sakkwato...
Yayin da Jam'iyyar APC ke tunkarar babban taron ta na ƙasa a ranar 26 ga Febrairu, Kwamitin Riƙo na Jam'iyar APC ya rantsar da...












