admin
Annobar Korona Ta Kashe Ma’aikatan Lafiya Sama Da Dubu 100 Cikin...
Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Hukumar lafiya ta duniya tace akalla jami'an kula da lafiya 115,500 suka mutu sakamakon harbuwa da cutar korona a cikin watanni...
Kwankwaso Da Wasu Manyan Mutane Sun Ƙaddamar Da Sabuwar Ƙungiyar Siyasa
Tsohon gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yana jagorantar wani gagarumin taro na wasu manyan siyasar kasar karkashin wata...
‘Yan Majalisar Dokokin Sakkwato Sun Mika Buktarsu Ga APC Da Matsayarsu...
Kiki-kaka da ake ciki a maganar shugavbancin jam'iyar APC a jihar Sakkwato 'yan majalisar dokokin jiha su 13 daga cikin 15 sun mika takadar...
Yanda za ki haɗa ƘWAI DA ƘWAI DA STEW Na...
BASAKKWACE'Z KITCHEN
Yanda za ki haɗa ƘWAI DA ƘWAI DA STEW Na Alfarma
INGREDIENTSTumaturtattasaitaruguawaramanjamagigishiritankalawashikayan ƙamshi
METHODDa fari zaki soya niƙaƙƙen kayan miyar ki,bayan kin...
APC North East Organizing Secretary —–Tabitha Sallah Indicate Her Interest
By Habu Rabeel, Gombe.
Ahead of All Progressives Congress (APC) convention convener of Gombe women ambassadors, Tabitha I Sallah, have indicated interest to serve as...
APC Ta Dage Babban Taronta Ta Sanya Taron Zabar Shugabannin Yanki
Jam'iya mai mulkin Nijeriya APC ta daga babban taronta da ta shirya gudanarwa a ranar 26 ga Fabarairu 2022.
Wannan yana kunshe ne a cikin...
Buhari Da Gwamnonin APC Za Su Yi Zama Kan Babban Taron...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da gwamnonin APC za su yi zama a ranar Talata kan su samar da matsaya a babban taron jam'iyarsu...
Siyasar Kasa Ba Ta Dauke Hankalina Wurin Tafiyar Da Gwamnatin Sakkwato...
Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa tafiyar da gwamnatinsa bai samu cikas ba domin yana cikin siyasar kasa dole ne a yi...
Gwamnatin Zamfara Za Ta Baiwa Sokoto Da Kebbi Gudunmuwar Magunguna
Daga Hussaini Ibrahim.
Gwamna Jihar Zamfara, Hon Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa, za su ba jahohin Sokoto da Kebbi gudunmuwar magunguna da wata ƙungiya...
Kwankwaso Ya Fadi Hujjarsa Ta Dawowa Cikin Siyasar Kano
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce tsautsayi ne ya sanya ya dawo ya ci gaba da yin siyasa a matakin...











