admin
Insecurity: Tambuwal Procures Surveillance Equipment For SSS In Sokoto
Sokoto state government has assured the state command of the State Security Service (SSS) that it will soon take possession of a surveillance equipment...
Buhari Zai Sanya Hannu A Kundin Gyaran Dokar Zaɓe
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya miƙa kai bori ya hau, inda a ke sa ran a ranar Juma'a zai sanya hannu a kan kundin...
ƘADDARAR RAYUWA:Fita Ta Biyar
ƘADDARAR RAYUWA:Fita Ta BiyarSTORY&WRITEN
BY
AISHATU MUSA SANI
Gwamnan Zamfara Ya Rantsar Da Sabon Mataimakinsa
Sa’o’i kadan da majalisar jihar Zamfara ta tsige Mahdi Aliyu Gusau, daga mukamin mataimakin gwamnan jihar, bayan an sha turka-turka ta siyasa, Gwamna Matawalle...
Kotu Ta Bayar Da Umarnin Ƙwace Kadarorin Tsohon Gwamnan Zamfara Abdul’aziz...
Kotu ta bada umarnin ƙwace kadarori 10 a Abuja da Kaduna da kuma wasu kuɗaɗe a Amurka ma su alaƙa da tsohon Gwamnan Zamfara...
Zamfara Lawmakers Impeache Deputy Governor Mahdi Aliyu Gusau
By Aminu Abdullahi Gusau.
Zamfara state House of Assembly has today, announced the impeachment of the state Deputy Governor, Barr. Mahdi Ali Gusau.
This followed hearings...
A karon Farko Saudiyya Ta Yi Bikin Tunawa Da Kafuwar Kasar...
Saudiya ta ƙaddamar da bikin ranar tunawa da kafuwar ta, karon farko tun 1727 kamar yadda aka bayyana.
A yau Talata ne dai Saudi Arebiya,...
‘Yan Majalisar Zamfara Sun Tsige Mataimakin Gwamnan jihar
Majalisar Dokoki ta Jihar Zamfara ta tsige Mataimakin Gwamna, Mahdi Aliyu Gusau.
A zaman majalisar na yau Laraba, 'yan majalisa 20 cikin 21 ne su...
TOMATOS SALAD
BASAKKWACE'Z
TOMATOS SALAD
INGREDIENTSTomatosfiyaalbasakoren tattasaimangyaɗa magilansir
METHODDa fari zaki ɗauko tumatur ɗinki fresh one me ƙarfi ki wanke ki yanka a cikin kwandon tsame...
Tsohuwar Ministar Jonathan Za Ta Biya Tarar Miliyan 4 Bayan Samunta...
Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa, EFCC, reshen Jihar Gombe, a yau Talata ta samu hukunci a kan Sarah Ochekpe, tsohuwar Ministar Albarkatun Ruwa...











