admin
Gov. Matawalle Mourns The Demise Of Nabature Nahuche
By Aminu Abdullahi Gusau.
The Zamfara State governor Bello Mohammed Matawallen Maradun has described the death of a great politician and pillar in the political...
Kotu ta tura wata mata gidan yari bisa yaɗa bidiyon tsaraicin...
Wata kotun majistare da ke zamanta a Ƙaramar Hukumar Minjibir a Jihar Kano ta tasa keyar wata mata ƴar shekara 22 zuwa gidan gyaran...
Kwankwaso ya tabbatar da batun haɗewa da Peter Obi
Ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Kwankwaso, a yau Asabar, ya ce jam’iyyarsa na tattaunawa da jam’iyyar Labour Party da kuma ɗan...
Buhari Zai Hana Amfani Da Kalanzir Da Iccen Girki A Nijeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnati za ta hana amfani da kalanzir da iccen girki a Nijeriya nan da shekarar 2030.
Buhari ya bayyana...
DUBARU DA SINADARAN HADA MIYAR WAKE TA ZAMANI
ZEZA'S CUISINE
MIYAR WAKE
Abubuwan hadawa
Wake
Manja
Attarugu
Bushenshen kifi (banda)
Albasa
Maggi
Kori
Cittah
Tafarnuwa
Gishiri
Yadda ake hadawa
Da farko dai zaki wanke wakenki ya fita sosai
Sai ki dora ruwan ki a...
YADDA ZA KI HADA MIYAR ZOGALE TA MUSAMMAN
ZEZA'S CUISINE
Abubuwan hadawa
Zogale bushasshe
Nama
Maggi 5
Albasa 1
Attarugu 4
Gyada (dai dai misali)
Cittah
Tafarnuwa
Yadda ake hadawa
Da farko za ki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a...
Za mu rufe Nijeriya ta ko’ina kan yajin aikin ASUU —...
Reshen ɗalibai na Gamayyar Ƙungiyoyin Farar hula na Arewa, CNG-SW sun yi barazanar rufe filayen jirgin sama da tashoshin jirgin ƙasa da manyan titunan...
Mai-gida ta yi belin kanta N100,000 saboda laifin marin ‘yar-haya a...
An gurfanar da wata mai-gida, mai shekaru 53, Bukola Odusote a gaban kotu, bisa zargin haddasa rashin zaman lafiya bayan da mari ƴar-haya a...
Tambuwal Inaugurates 2022 Sokoto Hajj Delegation
Governor Aminu Waziri Tambuwal of Sokoto state has inaugurated the 2022 State Hajj delegation of 17-men to be led by the Speaker of the...
Zamfara PDP Governotorial Candidate Donates 1M To Bebeji Plaza Kidnapped Victims’...
By Aminu Abdullahi Gusau.
The Zamfara state Peoples Democratic Party PDP governotorial candidate, Dr Dauda Lawan Dare, has today donated the sum of 1M naira...










