Home Authors Posts by admin

admin

admin
5860 POSTS 0 COMMENTS

An tsaurara tsaro yayin da za a yi zaɓen gwamna a...

0
An jibge da kuma baza jami’an tsaro sosai a garin Osogbo, babban birnin Jihar Osun, yayin da jihar ke shirye-shiryen ƙarshe na zaɓen gwamna...

Jam’iyar PRP  Ta Fice Daga Takarar Kujerar Gwamna Sa’o’i 48 Kafin...

0
Daga Jabir Ridwan. Ana kasa da Sa'o'i 48 asoma Zabe a jahar osun jam'iyar PRP Mai Alamar Makulli ta bayyana cewa ta janye daga takarar...

Ƙungiyar Anchor Ta Shirya Tàron Wayar Da Kan Matasa Muhimmancin Mallakar...

0
Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna. Kungiyar hadin kai da wayar da kan jama'a Anchor Mind Initiative Movement da ke karamar hukumar Rafi ta shirya...

2023: Kwankwaso ba barazana ba ne ga APC — Lukman 

0
2023: Kwankwaso ba barazana ba ne ga APC -- Lukman  Jam'iyar APC mai mulki ta bayyana cewa ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyar NNPP, Rabi'u...

Zabar Mataimaki: Sanata Wamakko Na Cikin Mutanen Da Kwamitin APC Ya...

0
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Bayan dan takarar shugaban kasa a jam'iyar APC Bola Tinubu ya samu nasarar tsayawa takarar...

Kiristocin Nijeriya su dena tada hankalinsu kan zaɓen Musulmai su yiwa...

0
  Shugaban jam'iyyar APC, mai mulki a Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu, ya shawarci mabiya addinin Kirista da su daina wata fargaba a kan tsayar da...

PDP Shows Confident on PDP’s Victory In Osun Governorship Election

0
The National Chairman of our great Party, the Peoples Democratic Party (PDP), Sen. Dr. Iyorchia Ayu has officially resumed duties following his return from...

Sayar da litar man fetur kan N165 ba abu ba ne...

0
Kungiyar Manyan Dillalan Mai ta Ƙasa, MOMAN, ta ce kayyade farashin litar man fetur kan N165 ba tabbataccen abu ba ne. Olumide Adeosun, Shugaban MOMAN,...

Nijeriya Na Son Saudiya Ta Biya Mahajjatanta Kudin Gubataccen Abincin Da...

0
  Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya za ta nemi gwamnatin Kasar Saudiya ta biya ta diyar kudin abincinta da aka baiwa mahajjata gurbataccen...

Sojoji Sun Kama Manyan Masu Garkuwa Da Mutane Biyu

0
Dakarun Operation Safe Haven sun kashe wasu kasurguman masu garkuwa da mutane biyu sannan sun kama masu fashi da makami biyu tare da ceto...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

EDITOR PICKS