admin
An Sallami Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Daga Asibiti
An sallami Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo daga asibiti bayan an yi masa aiki a ƙafarsa.
Babban liktia na musamman na mataimakin shugaban kasar, Nicholas...
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wasu Ma’aurata Biyu A Abuja
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Masu garkuwa da mutane sun dauke wasu ma’aurata, Mista Sunday Odoma Ojarum da Mai dakinsa,...
An Kwantar Da Dan Siyasa Asibiti Bayan Ya Sha Gurbatattun Ruwa...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
An kwantar da dan siyasa a asibiti bayan ya sha gurbattacen ruwa don birge talakawa...
Hankalin Magidanci Ya Tashi Bayan Da Amaryarsa Ta Yi Mutuwar Kai...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Iyalan Malam Musa, mazauna Zaria a jihar Kaduna, sun fada tsananin tashin hankali da alhini...
HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Tara
HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Tara
Labari da rubutawa
*Hauwa'u Salisu (Haupha)*
Page 9
Cikin ikon Allah...
MAMAYA:Labarain Soyayyar Mutum Da Aljan, Fita Ta Bakwai
*Shafi na Bakwai*
'Baiwar Allah , bakinta ɗauke da sallama ta shigo cikin gidan, sai dai turus tayi tsakar gidan tana ƙare ma Innarsu kallo...
Kamfanin Janareta Mikano ya ƙaryata yana da alaƙa da Atiku
Hukumomin kamfanin Mikano International Limited, masu tallata injin bada wutar lantarki na Mikano, sun musanta rahotannin da a ke cewa kamfanin mallakar dan takarar...
PRP Inaugurates 2023 Gubernatorial Campaign Council In Kebbi
By Musa Na Annabi Sokoto.
The Peoples Redemption Party (PRP) Kebbi state has inaugurated a 75 member 2023 Gubernatorial Campaign council led by professor Attahiru...
Wike zai fasa ƙwai kan rikicinsa da Atiku da rigingimun PDP
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers Ribas ya ce nan ba da jimawa ba zai “fasa ƙwai” kan abubuwan da ke faruwa a tsakanin...
An Samu Musulmin Farko Da Ya Fara Fassara Al-Qur’ani Cikin Harshen...
Daga Barr. Nuraddeen Isma'eel
Dakta. Sahib, Shine malamin Addinin Musulunci a Kasar Koriya na farko Wanda ya Fara fassara Al-Qur'ani Mai girma Zuwa harshen su...












