admin
Jihohin 20 Da APC Na Iya Shan Kaye A Zaben 2023...
Idan har ikirarin shugaban APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, cewa rikicin cikin gida ne ya jawo musu faɗuwa a zaɓen Osun, kuma ya...
Governor Bagudu approves over N17m to Kebbi State candidates going for...
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu, has approved the release of seventeen million and four hundred thousand naira as financial assistance to Kebbi...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Amarya da Ango a birnin...
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da wasu sabbin ma'aurata bayan kashe jami'an sa-kai biyu a wani hari da suka kai unguwar Shola da ke...
Ka san adadin gishirin da Hukumar Lafiya ta Duniya ta amince...
Cin gishiri a cikin abinci ko abinsha fiye da ƙima na iya kawo hawan jini. Sannan hawan jini na da haɗarin kawo cutukan zuciya...
NDLEA Ta Kama Tsohon Soja Dan Shekara 90 Dake Kai Wa...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta ce dakarunta sun kama wani Soja...
Ɗa Ga Shugaban Ƙasa Buhari Ya Fice Daga Jam’iyyar APC Ya...
Ɗa Ga Shugaban Ƙasa Buhari Ya Fice Daga Jam'iyyar APC Ya Koma PDP
Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Daura Da Sandamu Da Kuma...
Babangida Na Goyon Bayan Sabuwar Najeriya
Tsohon shugaban ƙasa Ibrahim Badamasi Babangida ya yi alƙawarin cigaba da goyon bayan sa ga ƙungiyar Team New Nigeria, domin tabbatar da cikar burin...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta...
HAƊIN ALLAH
Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)*
Page 16
Ina nan kwance na kasa gane abin da...
Kotu Ta Yankewa Dan Shekara 43 Hukuncin Zama Gidan Yari Shekara 25 ...
Wata Kotun Majistare da ke Damaturu a Jihar Yobe daure wani mutum Umaru Alhaji Mustapha dan shekaru 43 hukuncin daurin shekaru 25 a gidan...
Dattawan Arewa Sun Koka Akan Yadda Ake Kashe Yan Arewa A...
Kungiyar Dattawan Arewa NEF, ta bayyana matukar damuwarta kan yadda ake ta samun yawaitar batanci da kashe-kashen yan Arewa a Kudancin Najeriya, musamman Kudu...











