Home Authors Posts by admin

admin

admin
5860 POSTS 0 COMMENTS

Ka san dalilin shanyewar ƙafa bayan allura a ɗuwawu?

0
Shanyewar ƙafa matsala ce da ke faruwa sakamakon lahani ga jijiyar laka da ake kira da 'sciatic nerve' wace ke kai saƙonni zuwa wasu...

Gwamnatin Buhari Ta Baiwa Daliban Jami’a Shawarar Matakin Da Za Su...

0
  Ministan Ilimi a Najeriya, Adamu Adamu, a ranar Alhamis, ya ce alhakin kungiyar malaman jami’o’i ne ta biya daliban jami'a diyyar lokacin da suka...

Jam’iyar YPP Ta Musanta Yin Hadaka Da Kowace Jam’iya a Sakkwato

0
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Jam'iyar adawa ta YPP a jihar Sakkwato ta musanta maganar da ake yadawa a gari...

Tambuwal ya sake mayar da albashin kananan kananan ma’aikata a kananan...

0
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya amince da mayar da ma’aikatan kananan hukumomi albashin kananan hukumomi zuwa kananan hukumominsu.    Kwamishinan kananan hukumomi da cigaban al’umma na...

An yanke wa wani ɗan dambe hukuncin rataya bayan ya kashe...

0
  Wata babbar kotu a jihar Adamawa da ke Najeriya, ta yanke wa wani dan damben gargajiya hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda ya kashe...

Majalisar Waƙillai na bincikar Ma’aikatar Noma kan Naira biliyan 18 da...

0
Kwamitin majalisar wakilai kan asusun jama'a yana binciken ma'aikatar noma kan bada kwangilar da aka ce ya kai kimanin Naira biliyan 18.9 ga kamfanoni...

Za mu ci zaɓe a 2023 duk da matsalolin tsaro a...

0
Shugaban Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya ce suna da yaƙinin samun nasara a babban zaɓen 2023 duk da tarin ƙalubalen da ƙasar...

 Kamfanin jirgin sama na Emirate zai dakatar da jigila a Nijeriya

0
  Kamfanin jirgin sama na Emirates ya sanar da cewa zai dakatar da jigila a Nijeriya daga ranar 1 ga watan Satumbar 2022. BBC Hausa ta...

Kwankwaso ya naɗa Kofa da Johnson a matsayin jami’an yaɗa labaran...

1
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya amince da naɗin Abdulmumin Jibrin Kofa da Ladipo Johnson a matsayin jami'an yaɗa...

Majalisar Dokokin Adamawa Ta Umarci Gwamnatin Jihar Takai Ɗauki Yankunan Da...

0
Majalisar dokokin Jihar Adamawa Hukumar ta umarci gwamnatin jihar Adamawa da shugabannin kansilolin Shelleng, da Guyuk, Numan, Demsa da Lamurde da su kai kayayyakin...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

EDITOR PICKS