Home Authors Posts by admin

admin

admin
5860 POSTS 0 COMMENTS

Zulum Ya Ziyarci Abdulsalam Abubakar a Jihar Neja

0
Daga Yusuf Abacha. Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a yau Juma'a, ya ziyarci tsohon shugaban mulkin soja, Janar Abdussalami Abubakar a gidansa dake...

Yanda Za Ki Haɗa Chicken Souvlaki Mai Daɗin Gaske

0
 Chicken Souvlaki    INGREDIENTSPita BreadTomatoesRed OnionsRomaine or Iceberg LettuceTzatziki Sauce METHODDafarko zaki ɗauko plate ɗinki ki me kyau se ki ɗauko pita bread ɗinki,ki shimfiɗa kan plate...

HOW TO MAKE SPECIAL ONION CHICKEN SALAD

0
ONION CHICKEN SALAD INGREDIENTS4 cups cooked, shredded chicken (about the amount from a rotisserie chicken if you’re using one)1 cup diced celery1/2 cup chopped scallions1/2...

PDP Ta karɓi Shugabannin  Mazaɓar Ministan ‘Yan Sandan Nijeriya a Sakkwato

0
Daga cikin wadanda suka canza Shekar, sun hada da Sakatare jam'iyar APC na Mazabar Dingyadi Badawa,  Ummaru Hassan da mataimakin ma'aji Manu Abubakar da...

EFCC Na Binciken Gwamnan Zamfara Kan Amfani Da Kuɗin Al’umma Wajen...

0
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC tace tana binciken gwamnan Zamfara, Muhammad Bello Matawalle bisa zargin almundahana.  EFCC tace...

Hanyoyi Shida Domin Kiyaye Basir Cikin Sauƙi

0
Basir wanda ake kira da "hemorrhoids" ko kuma "piles" a turance, larura ce da ke ci gaba da shan gurguwar fahimta a tsakanin al'umma. A...

Dan Majlisar Tarayya  Ya Kaddamar Da Shirin Taimakon Al’ummarsa Domin Dogaro...

0
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Daga Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto.   A Sakkwato, Dan Majalisar tarayya Mai wakiltar kananan hukumonin Dange Shuni...

Magidanci Ya Nemi Alkali Ya Raba Aurensa Da Matarsa Domin Bata...

0
  Wata kotu mai matsayi na farko dake yankin Kubwa ta babban birnin tarayya ta kashe aure mai shekaru 19 tsakanin dan kasuwa Lukman Abduaziz...

Buhari Ya Baiwa Yayan Matarsa, Muƙamin Shugaban Kamfanin Buga Kuɗi Na...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Ahmed Halilu a matsayin Manajan-Darakta na kamfanin buga kuɗi na ƙasa, kamar yadda jaridar DAILY NIGERIAN...

Za mu shirya Rangadi Da ‘Yan Jarida A Sakkwato Don Fito...

0
  Kwamishinan yaɗa labarai a Sakkwato Alhaji Aƙibu Ɗalhatu ya bayyana cewa zai haɗa hannu da 'yan jarida da ke aiki a jihar don ƙara...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

EDITOR PICKS