admin
Gwamnonin Kudu Har da Wike Sun Yi Matsaya Mulki Ya Koma...
Gwamnan jihar Ebonyi, Injiniya Dave Umahi, ya kalubalanci gwamnonin kudu da su fito su gaskata cewa baki ɗayansu suna bayan shugaban ƙasa na gaba...
Yadda Za Ki Hada Banana With Mango Juice Na Musamman
*Zee Sabo kitchen*
Banana With Mango Juice
Abubuwan buqata
1_Ayaba
2_Mangwaro
3_Kamshi
Yadda za'a hada
Za'a bare Ayaba a cire bakin dake tsakiyarta sai a yanka ta kanana, shi ma mangwaro...
Security: Buhari has invested much in security ,welfare of IDPs says...
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu says President Muhammadu Buhari has made tremendous investments in security from 2015 to date.
The governor also noted...
APC Governotorial Candidate Empower 500 Farmers In Niger
From Awwal Umar Kontagora, In Minna.
Hon. Mohammed Umar Bago's quest to restore the dignity of Agribusiness in the state was again demonstrated earlier today...
Ina Amsar Wayar Masoyana Sama Da Dubu Biyu A Rana Ɗaya—Mawaƙi...
Ban Taɓa Rubuta Waƙa Ba Kafin Na Rerata, Cewar Kawu Ɗan Sarki Mai Wakar 'Ingallo'
Daga Jamilu Dabawa.
Shahararren Mawaƙin Soyayyar Kuma Wanda Tauraruwarsa Ke Haskawa,...
Gwamnan Bauchi Ya Rabawa Manyan Sakatarori Sabbi Motoci Don Ƙarfafa Musu
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammad ya raba sabbin motoci ga sabbin manyan sakatarorin ma'aikatu da hukumomin gwamnati da gamayyar ƙungiyoyin kwadago.
Da yake...
Gwamnatin Yobe Ta Gyara Gadar-Katarko Wadda Ambaliyar Ruwa Ya Ruguza
Daga Muhammad Shamsudeen, Yobe.
Bayan sama da kwanaki uku ta na aiki tukuru, injiniyoyi a Ma’aikatar Ayyuka ta Yobe sun yi nasarar gyara Gadar Katarko,...
2023: Dan Takarar Gwamna A PDP Ya Yi Alkawarin Rage Talauci...
Daga Muhammad Shamsudeen, Yobe
Dan takarar gwamnan jihar Yobe a karkashin jam’iyyar PDP Hon. Shariff Abdullahi, ya yi alkawarin bullo da tsare-tsare wajen rage radadin...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallacin Juma’a a Zamfara, Sun Sace...
'Yan bindiga a ranar Juma'a sun sace masallata masu tarin yawa daga Masallacin Juma'a na yankin Zugu dake karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara,...
Dubai Ta Hana Duk Wani Dan Najeriya Dan Kasa Da Shekaru...
Gwamnatin Tarayya ta yi tsokacin kan halin da wasu yan Najeriya suka shiga yayinda aka tare su a tashar jirgin Dubai, haddadiyar daular Larabawa...











