Home Authors Posts by admin

admin

admin
5860 POSTS 0 COMMENTS

Rikicin PDP: Atiku Ya Yanke Shawarar Kama Harkokin Gabansa Ba Tare...

0
A yau Litinin 10 ga watan Oktoba, 2022, babbar jam'iyyar hamayya PDP zata buɗe yaƙin neman zaben shugaban ƙasa a Uyo, babban birnin jihar...

Bankunan Kasuwanci 20 Sun  Durƙushe  A Nijeriya, Hukuma Ta Sanar Da...

0
   Hukumar kula da hakkokin masu ajiya a bankunan kasar nan (NDIC), da ke karkashin Ma'aikatar Kudi, ta kwato kudaden kwastomomi da ke ajiya a...

APC Ta Umarci Ministan Buhari Da Fito Fili Ya Goyi Bayan...

0
  Jam’iyyar APC mai mulki ta buƙaci Ministan Kwadago da samar da Aikin-yi, Chris Ngige da ya fito fili ya nuna goyon bayansa ga ɗan...

Gwamnan Bauchi ya Sallami ciyamomi  da kansilolinsu Nan Take

0
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya umurci ciyamonin Kananan Hukumomi 20 da mataimakansu da kansiloli da sakatarorinsu da su ajiye mukamansu. Hakan na kunshe...

Rashin tsaro: Gwamnatin Neja ta rufe makarantun firamare da sakandare

0
Rahotanni sun nuna cewa a yanzu haka akwai daruruwan makarantun firamare da sakandire da ke rufe a sakamakon matsalar ‘yan bindiga masu satar mutane...

Gwamna Zulum Ya Tsawaita Shekarun Ritayar Malaman Borno Zuwa Shekaru 65

0
Daga Sani Saleh Chinade, Damaturu. Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya amince da tsawaita shekarun ritayar malamai daga shekaru 60 zuwa 65 a jihar. Gwamnan ya...

Youth Forum Sensitize 500 group for Peaceful 2023 Polls in Kaduna

0
    By Abdullahi Alhassan, Kaduna.     The National Chairman of All Progressive Congress (APC) Youth stakeholders forum,Abdulazeez Abubakar Kaka, said the forum has so far sensitized  over...

Koyar da matasa sana’oi  ita kadai ce hanyar fita daga matsalar...

0
    Engr. Mustapha Habu Ringim wani kwararre Injiniya ne da ya yi fice a Kano da ma Nigeriya wajen horar da matasa Kimiyya da Fasaha...

Daukar Makami Ke Kawo Ta’addanci a Harkar Zaɓe—-Tsohon Gwamnan Sakkwato

0
  Tsohon gwamnan Sakkwato Malam Yahaya Abdulkarim ya bayyana cewa matukar 'yan siyasa a wannan zamani ba su dauki matakin hana yawo da makami da...

PDP Ta Ayyana 18 Ga Oktoba Ne Ranar Kamfenta A Sakkwato

0
Dantakarar shugaban kasa a jam'iyar PDP Alhaji Atiku Abubakar tare da tawagar kamfensa sun fitar da jadawalin rangadin yekuwar zabensu a dukkan kasar Nijeriya. Babban...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

EDITOR PICKS