admin
Kotu ta yanke wa matashiya hukuncin wata 6 a gidan yari...
Kotun Majistre 54 da ke unguwar Noman's Land a jihar Kano ta yanke wa wata matshiya, Zainab Salisu Sheka hukuncin watanni shida a gidan...
Gwamnan Zamfara Ya Sanya Dokar Hana Fita A Ƙananan Hukumomi 3...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanya dokar hana fita a kananan hukumomin Anka, Bukkuyum da Gummi sakamakon dawowar hare-haren ’yan bindiga.
A safiyar Juma’a gwamnatin jihar...
ASUU ta janye yajin aiki bayan wata Takwas
Kungiyar Malaman Jami’o'i ta Ƙasa, ASUU ta janye yajin aikin da ta shafe watanni takwas ta na yi.
Kungiyar ta yanke shawarar janye yajin aikin...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mata Biyar Bayan Sun Dawo Gona a...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
'Yan bindiga da ake zargin yaran sanannen dan bindigar nan ne Bello Turji sun kashe...
Don Samar Da Maslaha Da Zaman Lafiya A Sakkwato Nake Takarar...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Dan takarar gwamnan Sakkwato a jam'iyar ADP Dakta Ibrahim Muhammad Liman Sifawa ya bayyana manufarsa...
‘Yan Sanda Sun Kama Matashi Ɗan Shekara 18 Kan Zargin Kashe...
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya Sun Cefke Wani Matashi Dan Shekara 18 Kan Zargin Kisan Abokinsa,
Daga Abbakar Aleeyu Anache
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta...
Zan tabbatar da tsaro ya samu kafin na sauka — Buhari
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sha alwashin kawo ƙarshen matsalolin tsaro da Najeriya ke fuskanta kafin cikar wa’adin mulkinsa.
BBC ta ruwaito cewa shugaba Buhari,...
Road Accident Claims 3 Lives Along Babura-Sule Tankarkar Road In Jigawa
By A.R.A, Dutse.
Three people lost their lives along Babura-Sule Tankarkar Road on Tuesday 11th day of October, 2022 night.
The public relations officer of the...
Akwai bukatar Sakkwato ta aiwatar da dokar Lafiya ta 2014—Shugaban Gidauniyar...
An sake nanata bukatar da ake da ita na yin cikakken amfani da dokar lafiya ta kasa ta shekaru ta 2014 a jihar Sakkwato.
Shugaban...
Sojoji sun hallaka shugaban ‘yan ta’adda da wasu mutum 30 a...
Sojojin Najeriya sun kashe wani fitaccen shugaban ‘yan bindiga a jihar Kaduna, Ali Dogo, da mayakansa 30, kamar yadda PRNigeria ta rawaito.
An bayyana cewa,...










