admin
Sokoto da wasu jihohi uku dake cikin hadarin kamuwa da cutar...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nimet ta lissafo wasu jihohi a ƙasar da suke cikin haɗarin kamuwa da cutar sanƙarau.
A shafinta na X,...
Yan bindiga sun Hana karatun Islamiyya a Katsina
A yammacin Assabar nan ne 'yan bindiga suka shiga garin Safana ta Jahar Katsina, inda suka shiga har cikin garin suka watse mutane.
Al'umma suka...
Ramadan: Majalisar dokokin Sokoto ta umarci Gwamnati ta yi gyara kan...
Majalisar dokokin jihar Sakkwato ta 10, ta shawarci Gwamnatin jihar karkashin jagorancin Dakta Ahmad Aliyu ta fadada ciyarwar azumin Ramadan da gwamnati ke yi...
‘Yan Bindiga Sun Tarwatsa Garuruwan Katsina
'Yan Bindinga masu satar mutane sun tilasta wa al'ummar wasu garuruwa a jihar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya yin gudun hijira.
Yanbindigar sun...
Crime: Kebbi Gov’t. promises continues support to Nigeria Security and Civil...
The Keebi State Governor, Comrade Dr Nasir Idris, Kauran Gwandu has reiterated the readiness of his administration to partner and support the Nigeria Security...
Minister Of Works Visits Zamfara, Commends Gov, Dauda Lawal’s Urban Renewal...
By Aminu Abdullahi Gusau.
Governor Dauda Lawal was commended by the Minister of Works, Mr David Umahi, for his administration's remarkable progress in urban renewal...
Sabbin bayanai kan ‘yan bindiga da suka sace mutum 30 lokacin...
Rahotanni daga jihar Zamfara da ke arewacin ƙasar na cewa aƙalla mutum 30 ne wasu ‘yan bindiga suka sace a ranar Alhamis a wani...
Umahi, Tambuwal Visits Zamfara Over Road Construction Project in The North...
In its effort to ensure compliance to contractual agreement, Federal Ministry of works has paid a supervisory visit to the ongoing road construction project...
Kocin Super Eagles, Peseiro ya ajiye aiki
Kocin tawogar ƙwallon ƙafar Nijeriya, Super Eagles, Jose Peseiro, ya tabbatar da ajiye aiki a matsayin koci bayan kwantiraginsa ta kare a hukumance a...
EFCC arrests 13 suspected internet fraudsters in Kano
Operatives of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC), Kano zonal Command, have arrested thirteen suspected internet fraudsters in the Badawa area of Kano...












