admin
Aikin Hajji: Gwamnatin Katsina za ta biya kuɗin Hadaya Ga maniyata
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD. yayi kira ga Kwamitin daya kafa wanda zai gudanar da ayyukan aikin Hajji na shekarar 2024...
Bai Kamata a zuba ido ‘yan ta’adda na cin karensu ba...
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhamma Sa'ad Abubakar na uku ya shawarci 'yan Najeriya da su fahimci ƙalubalen da ke gabansu domin tunkarar su.
Sultan ɗin dai...
Farfesa Aisha Bawa: Abin Farinciki Ya Saamu Al’ummar Yankin Sokoto, Kebbi...
Farin ciki ya mamaye al'ummar yankin Sokoto, Kebbi da Zamfara a lokacin da labarin amincewar zama Farfesa ga Hajiya Aisha Bawaya sami mutane.
Majalisar jami'ar...
Majalisar Wakilai ta Umarci CBN ya Dakatar da Karbar Harajin Tsaron...
Majalisar wakilai ta umarci babban bankin kasa da ya dakatar da aiwatar da harajin 0.5 % na tsaro ta yanar gizo kan hada-hadar kudi.
Wannan...
Haɗarin mota ya kashe mutane 295 a Nijeriya
Aƙalla Mutane 295 ne suka rasa rayukansu a haɗarin mota a wata uku na farkon shekarar 2024 da ake ciki Kamar yadda binciken jarida...
EFCC ta gurfanar da Ministan Buhari da ‘yarsa a Kotu
An gurfanar da tsohon ministan sufurin jirgin sama Hadi Sirika da 'yarsa Fatima a babbar kotun tarayya da ke Abuja, inda EFCC ke tuhumarsu...
Sojoji sun kashe ‘yan bindiga a Borno da Neja
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta dakarunta sun samu nasarar kashe 'yan bindiga da dama a jihohin Borno da Neja.
Cikin wata sanarwar da mai...
Tambuwal da ‘yan Majalisar tarayya na PDP sun yi wa Wamakko...
Sanata Aminu Waziri Tambuwal da sauran 'yan majalisar tarayya na PDP su huɗu da suka fito daga Sokoto sun ziyarci Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko...
Tambuwal ya yi kalamai masu ratsa zuciya kan Shugaaba ‘Yar’aduwa
A ranar 5 ga watan Mayun 2010, Allah ya karbi rayuwar shugaban kasar Najeriya, Umaru Musa Yar'adua, bayan fama da rashin lafiya.
A rayuwa, wasu...
Akwai ‘yan fanshon da ke karɓar 4,000 a wata a Borno...
Ƙungiyar 'yan kwadagon Najeriya reshen jihar Borno ta ce wasu mutanen da suka yi ritaya a jihar har yanzu ana biyansu dubu hudu a...












