admin
YANDA AKE YIN MILO A GIDA
HOME MADE MILOABUBUWAN BUQATARabin Kofi na sugarBlenderRabin Kofi na cocoa powder1/4 na madarar gari1/4 na teaspoon na gishiriZa a fara da blending din sugar...
YADDA ZA KI HAƊA FRIED SPAGHETTI TA ZAMANI
FRIED SPAGHETTI
Abubuwan bukata
1.Spaghetti2.Onion3.Green pepper4.Attaruhu5.Garlic 6.Spices7.Maggi8.Fish9.cucumber10.Curry11.Vegetables oil
Yadda ake yiDafarko dai uwar gd xaki sa tukunya da mai ki fasa spaghetti ki karya ta ki zuba sai...
2027: Atiku da Obi Sun Gana a Abuja
Pita Obi ya kai ziyara zuwa ga Atiku Abubakar a gidansa da ke babban birnin tarayya Abuja Najeriya.
Atiku Abubakar da Pita Obi Dukkan sun...
‘Yan Kasuwa Sun Fara Saida Fetur a Sabon Farashi Inda Lita...
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa (IPMAN) ta bayyana cewa masu tashoshin mai (masu zaman kansu) sun kara kudin fetur zuwa Naira 770 kan...
An Kara Harajin Shigo da Kayan Kasar Waje, Kayayyaki Za Su Kara...
Babban bankin Najeriya (CBN) ya sake gyara fasalin farashin harajin shigo da kayayyaki zuwa Najeriya ta iyakokin ruwa da tudu.
Harajin na kwastam kudade ne...
Yadda Zaki hada Hollandia Yoghurt a Cikin Sauƙi
Abubuwan da Ake Bukata su ne:1. Powdered Milk2. Condensed Milk3. Plain Yoghurt4. Food Color (Pink)5. Strawberry Flavor6. Boiled Water7. Bowl8. WhiskNa Saka Matakan acikin...
Sama da Wata ɗaya da ƙaddamar da jami’an tsaron Sokoto ba...
Jami’an tsaron da gwamnatin Sakkwato ta kafa domin taya jami’an tsaron kasa yakar ‘yan bindiga da suka addabi jihar da kewayenta, sai dai tun...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Malamin Musulunci da Wasu Mutum 30 a...
Ƴan bindigan daji sun kai farmaki kauyuka biyu da aka sansu da sana'ar noma a jihar Zamfara kuna sun kashe manoma aƙalla 30.
Rahoton jaridar...
Duk wahalar da cire tallafin Man Fetur ya jawo Atiku Bagudu...
Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya yabawa matakan da Bola Tinubu ya dauka a Najeriya.
Bagudu ya ce matakin cire tallafin mai da Tinubu...
Kwamitin bincike na gwamnatin Sokoto ya baiwa Manir Dan’iya da Yusuf...
Kwamitin bincike da gwamnatin Sakkwato ta kafa ya gargaɗi tsohon mataimakin gwamna Alhaji Manir Muhammad Dan'iya a karo na karshe da ya bayyana a...












