admin
An shiga rana ta ƙarshe ta jigilar maniyyata zuwa Saudiyya
Ranar Litinin din nan ce ranar da hukumomin ƙasar Saudiyya suka tsayar mastayin ranar cikar waadin kammala jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga kowace...
Ina ba ‘yan mata da ke sha’awar shiga harkar fim shawara...
Hadiza Gabon a cikin shirin da take gayyatar fitattu a bangarori daban-daban na Ganin Room Talk Show, ta ce idan mutum ya shiga fim,...
Hukumar NDLEA sun kama miyagun ƙwayoyi da aka shigar da su...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya, NDLEA ta ce jami'an ta sun kama kwalba 175,000 ta miyagun ƙwayoyi da maganin tari...
Gyaran Dokar Masarautu: An yi kira ga Gwamnatin Sokoto kar ta...
A satin da yagabata ne Gwamnatin jihar Sakkwato ta ba da bayanin za ta yi gyaran fuskan kan dokar masarautu in da ta cimma...
Shekara ɗaya maƙiya Kano su ka yi su na cin dunduniyar...
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya zargi 'yan adawa a Kano da cin dunduniyar gwamnatin gwamna...
Za a samu ambaliyar ruwa a jihohin Nijeriya
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya, NEMA, ta yi gargadi a game da yiwuwar aukuwar gagarumin ruwan sama a garuruwa da dama na...
KPF ta dauki nauyin karatun yaron da ya kirkiro Gilashin Makafi...
Daga Ibrahim Hamisu, Kano.
Kungiyar Ƴan Kishin Kano Tsantsa, wato Kano Patriotic Front (KPF) ta ci alwacin daukar nauyin cigaban da karatun yaron nan da...
Rundunar Tsaron Sakkwato: Rijiya ta ba da ruwa Guga ta Hana
A yau kusan wata biyar da yaye jami'an tsaron jihar Sakkwato amma har yanzu ba a ga tasirin kafa rundunar ba, saboda an ƙi...
Atiku Ya Ragargaji Tinubu Kan Dawo da Tallafin Man Fetur a...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki Tinubu kan yadda yake tafiyar da mulkin Najeriya. Atiku Abubakar ya bayyana cewa akwai tarin matsaloli...
Tambuwal Ya Fadi Dalilin da Ya Sa ‘Yan Najeriya Suka Tsinci...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya ɗora alhakin halin ƙuncin da ƴan Najeriya suke ciki kan sake zaɓen jam'iyyar APC da...












