Home Authors Posts by admin

admin

admin
5860 POSTS 0 COMMENTS

Tinubu Na Shirin Sanya Dokar Ta Baci a Kano Domin Kwace...

0
  Gwamnatin Tarayya ta yi martani kan zargin Sanata Rabiu Kwankwaso game da rigimar sarautar jihar Kano.  Gwamnatin ta karyata zargin Kwankwaso kan cewa tana kokarin...

Wamakko ya fadi dalilinsa kan kin sukar Tambuwal

0
  Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya fadi dalilinsa kan kin sukar tsohon gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal a gidajen reidiyo.   Sanata Wamakko ya ce baya zagin...

Jirgin Soja ya kashe ‘yan bindiga sama da 80 a Katsina

0
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa ta kashe sama da ƴan bindiga 80 tare da ƙona babura 45 waɗanda ƴan fashin ke amfani...

Bukin Sallah: Mahara Sun kashe mutane 6 sun tafi da wasu...

0
  'Yan bindiga dauke da makamai sun shiga kauyen Tudun doki dake cikin karamar hukumar Gwadabawa a jihar Sakkwato sun kashe mutane 6 sun yi...

BUKIN SALLAH: A SOKOTO WANI ATTAJIRI   YA BAIWA HUKUMAR    ZAKKA...

0
 Daga Mukhtar A Haliru  Alhaji Murtala Abdulkadir Dan'iya Jarmaya baiwa hukumar zakka da wakafi ta jihar Sakkwato raguna 20 don baiwa mabuƙata abin layyar wannan...

Kotu ta ci tarar gwamnatin Kano N10m bisa barazanar kama Sarki...

0
Kotun tarayya a jihar Kano ta umarci gwamnatin jihar da ta biya tuɓaɓɓen Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero bisa tauye ƴancin sa na ɗan...

Ana Cikin Tsadar Rayuwa a Nijeriya: Majalisar wakilai ta buƙaci a...

0
Kwamitin majalisar wakilai kan harkokin tsaro da tattara bayanan siri ya buƙaci gwamnatin tarayya da ta saya wa shugaban ƙasa Bola Tinubu da mataimakinsa,...

An Bankaɗo Batun Kuɗaɗen Shiga  a Jihar Sakkwato: Haƙiƙanin  Yadda Alƙalumman...

0
          Marubuci Dr. Basit Yusuf Alkali (Masani kuma dan kishin ƙasa)         Kamar dai yadda mai magana da yawun Gwamnan Jihar Sakkwato Abubakar Bawa, ya fitar da...

Rashin Girmama Shugabanci: Wata Jihar Arewa, Gwamna da Mataimaki Sun Tafi...

0
  Gwamna Mohammed Umaru Bago na jihar Neja; mataimakinsa, Yakubu Garba; da kuma kakakin majalisar jihar, Barista Abdulmalik Sarkin-Daji duk sun tafi aikin Hajji.  Haka kuma,...

Ana Tsaka Da Shari’a Ɗan Sanda Ya Harbe Alƙali a Kotu

0
Wani babban jami'in 'yan sandan Kenya ya harbi mai jagorantar shari'a a wata kotun majistare da ke Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya. Dan sandan mai...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

EDITOR PICKS