admin
Cire Sarkin Musulmi: dokar akwai bukatar a yi takatsantsan—Dan Majalisar jiha
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Isa Honarabul Habibu Halilu Modachi ya ce kudirin dokar da aka kawo a gaban majalisa baya da...
Karin Haraji:An kashe aƙalla mutum 13 a zanga-zangar Kenya
Aƙalla masu zanga-zangar nuna adawa da ƙarin haraji a Kenya 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu a birnin Nairobi bayan da suka mamaye harabar...
An gabatar da ƙudirin yin gyara ga dokar masarautar sarkin Musulmi
An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar ƙananan hukumomin jihar Sokoto a gaban majalisar dokokin...
Ku Yi Amfani Da Damar Da Arewa-maso-Yamma Ta Samu Na Ƙarfafa...
Yayin da Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma da Majalisar Dinkin Duniya a Nijeriya ke yunkurin tabbatar da dorewar zaman lafiya a yankin, babban jami’in...
Tsige Sarkin Musulmi: Mataimakin Shugaban Kasa Ya Gargadi Gwamnan Sakkwato
Mataimakin Shugaban Kasa, Sanata Kashim Shettima, ya gargadi Gwamnan Jihar Sakkwato kan yunkurinsa na tsige Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar.
Shettima ya bayyana cewa darajar...
APC Na Gab Da Rasa Sanata da ‘yan majalisar tarayya biyu...
Jam'iya mai mulki a jihar Sakkwato APC ta soma samun rashin jituwa tsakaninta da wasu mambobin ta in da ake zargin Sanata Ibrahim Lamido...
Gwamnatin Kano Za Ta Rushe Katangar Gidan Sarki Na Nasarawa
Gwamnatin jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce za ta fara aikin rushe katangar gidan Sarki na Nasarawa da Sarkin Kano na 15 Aminu...
Kotu Ya Soke Dokar da Ta Rushe Masarautu a Kano
Babbar Kotun Taraiya dake zaman ta a jihar Kano ta soke dokar da ta rushe masaurutun Kano wadda ta dawo da Sarki Muhammadu Sanusi...
Na Ɓata Goma…..Fita ta Farko
*NA BATA GOMA....!*
*5STARS EXPENSIVE COMPANY*
*RUBUTAWA; MARYAM IBRAHIM (DOCTOR MARYAMAH)*
*Bisimillahir Rahmanir Rahim*
*Shafi na farko.*
'Matsanancin laushin dake ƙara ratsa dukkan sassan jikina shi ne ummul'aba'isan ƙara...
Zaɓen ƙananan hukumomi: Gwamnatin Kebbi ta gargaɗi PDP
Gwamnatin jihar Kebbi ta yi kira ga jam'iyar adawa a jihar PDP ta daina fadin abin da mataimakin Gwamnan jihar Sanata Umar Abubakar Tafida...











