admin
A fara duban watan sabuwar shekara a gobe Jumu’a—–Sarkin musulmi
Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya umarci al'umma da su soma duban watan Muharram na sabuwar shekarar musulunci ta 1446 daga gobe Jumu'a 5...
Dalilin da ya sa ministan aiyukka ya ƙaddamar da babbar hanyar...
Ministan aiyukka David Umahi ya ƙaddamar da wani ɓangaren soma hanya mai tsawon kilomita 258, Sokoto 120 daga cikin kilomita 1000 na hanyar Sokoto...
Masu yi wa Tinubu zangon-ƙasa basu da kishin Nijeriya —Bello Matawalle
Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana wadanda ke shirin kayar da shugaban kasa Bola Tinubu a 2027 a matsayin ’yan siyasa marasa kishin...
Kotu ta Ɗaure Wani Mutum Kan Ya Tura Bidiyon Tsiraici Ga...
Kotun Shari'a dake zama a kofar Kudu a jihar Kano ta ɗaure wani bakanike mai suna Yanusa Adamu tsawon wata shidda a gidan gyaran...
Sarkin Musulmi a Shirye Yake, Zai Karɓi Kowacce Dokar Gwamnatin Sokoto...
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya bayyana shirinsa da burinsa na karɓar kowacce doka da gwamnatin jihar Sokoto za ta gindaya.
Jagoran Musulmin Najeriya,...
Tsohon mijin Diezani ya kai ta ƙara don haramta mata amfani...
Tsohon babban hafsan sojin ruwa a Najeriya, Rear Admiral Alison ya kai ƙara gaban kotu domin hana tsohuwar mai ɗakinsa Diezani Alison Madueke yin...
Gwamnatin Sokoto ta yi magana kan ɓullar cutar Kwalara a jihar
Ma'aikatar lafiya ta jihar Sakkwato ta ce ba wani rahoto da bayyana annobar cutar Kwalara ta ɓulla a jiha.
Babban sakatare a ma'aikatar Alhaji Abubakar...
Siyasar Sakkwato ce ta mamaye batun tsige sarkin musulmi
Batun za a tsige Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya fara ne tun a siyasar 2019 a lokacin tsohon gwamna Aminu Waziri Tambuwal yake...
Miyati Allah Sun Ja Kunnen Gwamnatin Sokoto Kan Martabar Sarkin Musulmi
Ƙungiyar fulani ta Miyati Allah ta ƙasa sun nuna rashin amincewarsu kan zargin da ake yi cewa gwamnatin Sokoto na yunkurin cin zarafin Sarkin...
Turkiyya ta koro ‘yan Nijeriya 103 zuwa gida
Gwamnatin tarayya ta karbi ƴan Najeriya kimanin 103 da aka koro daga kasar Turkiyya bisa wasu dalilai da suka shafi bakin haure da suka...









