admin
Gwamnan Katsina Zai Baiwa Ƙananun ‘Yan Kasuwa Bashin Biliyan 1
Gwamnatin jihar Katsina ta hada gwiwa da hukumar SMEDAN domin bayar da lamunin Naira biliyan 1 ga kananan ‘yan kasuwa a jihar.
Gwamnatin Katsina ta...
Gwamnatin Sakkwato za ta baiwa ‘yan Kasuwa tallafin kudi domin bunkasa...
Gwamnan Sakkwato Alhaji Ahmad Aliyu Sokoto ya ce gwamnatinsa nan ba da jimawa ba za ta fara ba da tallafin kudi ga 'yan kasuwa...
Sama da faɗi da kuɗin goron Sallah: Gwamnan Sokoto ya sa...
Gwamnan Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ya gargadi jagororin hukumar malamai na ƙananan hukumomi da suka yi sama da faɗi da kuɗin goron Sallah...
An Nada Sabon Garkuwan Matasan Arewa Don Ƙara Kawo Cigaba
Kungiyar Dalibban Najeriya da hadin gwiwar Kungiyar Matasan Arewa a yau sunyi wani gangami domin karrama Malam Ibrahim Rilwan Mohammed Shugaban Gidauniyar IRM dake...
NANS, AYFL confer ‘Icon for Humanitarian Service’ award on Ibrahim Ridwan
NANS Deputy Senate President, Jibril Aminu, presenting ''An Icon Humanitarian Service' award on Ibrahim Ridwan
The National Association of Nigerian Students (NANS), in collaboration with...
Rage Karfin Ikon Sarkin Musulmi: Sakkwatawa Sun Yi Wa Gwamnati Barazana
Kwamishinan shari'a na jihar Sakkwato Muhammad Nasiru Binji ya ce Sarkin musulmi ba ya da hurumin da zai nada hakimai da uwayen kasa ba...
An hana malaman Musulunci yin wa’azi sakamakon sukar juna
Hukumomin lardin Sindh na Pakistan sun haramta wa malaman addinin Musulunci fiye da 140 yin wa'azi har na tsawo wata biyu.
Hukumomin sun ce sun...
Sarkin Musulmi ya ayyana ranar Lahadi ta zama 1 ga watan...
Mai martaba sarkin musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya ayyana ranar Lahadi ta zama 1 ga watan Muharram na sabuwar shekarar musulunci ta 1446 bayan...
Sarkin Musulmi Ya Samu Gagarumar Tarba A Sakkwato
Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya samu gagarumar tarba a lokacin da ya dawo gida bayan tafiyar da ya yi a wajen jiha.
Mutane sun...
Rage karfin ikon Sarkin Musulmi:Gwamnatin Sakkwato za ta rika biyan albashi...
Kwamishinan lamurran kananan hukumomi da sarakuna Alhaji Ibraahim Adare ya ba da tabbacin in dokar da ke gaban majalisar dokokin jiha ta samu amincewa...










