admin
Zamfara APC Crisis Deepens As Another Faction Emerges, Says Danfulani, Others...
By Aminu Abdullahi Gusau.
The All Progressive Congress APC, Zamfara state chapter, has today ran into another crisis, as Hon Aminu Sani Jaji faction headed...
‘Yan sanda sun kama Barawon da ya saci Babura 6 a...
Rundunar 'yan sandan Sakkwato sun kama Kabiru Abubakar Aliyas mai shekaru 25 kan zargin ya sace Babur bayan da aka ajiye shi a Asibitin...
Ƙidayar Jama’a a Watan Nuwamba: Abu ɗaya ake jira
Hukumar ƙidayar jama'a ta ƙasa NPC ta ce tana son ta aiwatar da ƙidayar a watan Nuwamba na 2024.
Shugaban hukumar Nasir Isah Kwarara ya...
Rufe Boda Da Buhari Ya Yi Tun Da Farko Shine Silar...
Daga Bashir Abdullahi El-bash.
Ni dai na kasa fahimtar hikimar da ke tattare da rufe boda. Domin daga lokacin da tsohon shugaban ƙasa Buhari ya...
MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 20
MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 20
Page 20
Cike da tujara Huraira keta masifa gashi ta kama rigar ta riƙe gam, cewa take...
An Shiga Jimamin Bacewar Yarinya Bayan Kwale Kwale Ya Kife da...
A daren jiya Lahadi aka samu kifewar kwale kwale a karamar hukumar Auyo ta jihar Jigawa.
Rundunar yan sandan jihar ta tabbatar da faruwar haɗarin...
An Sake Samun Karancin Fetur: Gwamnati ta fadin dalilin da ya...
Kamfanin man fetur na gwamnatin Najeriya NNPCL ya ce ambaliyar ruwa da kuma rashin kyawun yanayi ne suka jawo tsaiko wajen jigilar man a...
‘Yan Ta’adda Sanye da Kayan Mata Sun Sace Mutane Masu Yawa...
Wasu ƴan ta’adda da suka yi shigar mata sanye da hijabi sun yi garkuwa da mutane 26 a jihar Katsina.
Ƴan ta'addan sun kai harin...
Atiku, Obi, Kwankwaso, Dole Ne Su Haɗe Don Kawo Ƙarshen Tinubu...
Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Arewa Maso Yamma, Salihu Lukman, ya roƙi manyan shugabannin siyasa su haɗa kai don kayar da APC da...
Samoa: Sheikh Gumi Ya Yi Martani Kan Yarjejeniyar, Ya Shawarci Gwamnati
Sheikh Ahmed Gumi ya yi martani kan yarjejeniyar Samoa da gwamnati ta sanyawa hannu.
Sheikh Gumi ya yi gargadi kan lamarin inda ya ce manakisar...











