admin
Yadda Ambaliyar Ruwa Ta Datse Babban Titin Kano Zuwa Maiduguri
Ambaliyar da aka samu sakamakon mamakon ruwan sama ya yanke babban titin Kano zuwa Maiduguri a dai dai tsakanin ƙauyukan Malori da Guskuri a...
Bayani Kan Yadda Aka Sace Sarki Tare Da Mutane 104 a...
A Najeriya, mazauna yankin gabashin Sakkwato, na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar rashin tsaro ke ta daɗa ƙamari a shiyyar.
Sabon Birni da...
Ƴar kasuwa ta yanke jiki ta fadi bayan ta zubar da...
Wata ƴar kasuwa mai suna Gladys Ibrahim ta yanke jiki ta fadi bayan da ta yi zubar da kuɗin ta har Naira dubu 275...
Gwamnatin tarayya za ta dawo da ci gaba da aikin titin...
Ministan ayyuka, David Umahi ya ce gwamnatin tarayya za ta dinga biyan kamfanin gine-gine na Julius Berger Naira Biliyan 20 duk wata domin kammala...
‘Yan siyasa ne ke taimaka wa masu zanga-zanga domin kawo ruɗani...
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya bayyana cewa shugaban kasar na da aniyar ganin ya tallafa wa al’ummar arewacin kasar, sai dai akwai mutanen...
Corruption remains most significant impediment to Nigeria’s development—ICPC Chair
ICPC chair speaks at ABU law conference
•Says corruption remains most significant impediment to Nigeria’s development
By Abdullahi Alhassan, Kaduna
Corruption remains one of the...
‘Yan Najeriya 430,000 su ka samu bizar Burtaniya cikin watanni bakwai
Jakadan Biritaniya a Nijeriya, Dr Richard Montgomery, ya bayyana cewa kawo yanzu gwamnatin Burtaniya ta bada biza ga ƴan Nijeriya akalla 430,000 da ke...
Dimokaradiyya irin na ƙasashen yamma ba ta kamaci Nijeriya ba –...
Tsohon babban dogarin marigayi Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha, ya ce dimokuradiyyar yammacin duniya ba ta kamaci Najeriya ba
A cewarsa, dole ne Najeriya...
Nigeria Immigration Service Suspends Officer Indefinitely For Soliciting Money From Traveller...
The suspension was announced by NIS comptroller general Kemi Nandap in a statement by the immigration’s spokesman, Kenneth Udo, on Thursday.
Okpravero Ufuoma, an assistant...
Scholarships in Saudi Arabia – King Abdulaziz University 2025
Start your educational journey in Saudi Arabia! Exciting news - the King Abdulaziz University Scholarships are currently accepting applications. In this comprehensive guide, we...











