admin
‘Ko Shekaru 100 Aka ba Tinubu Bai San Yadda Zai Yi...
Wani lauya dan Najeriya ya koka kan yadda Bola Tinubu ke mulkar kasar ba yadda ya dace ba.
Lauyan da ke kasar Jamus, Franklyne Ogbunwezeh...
Gwamnan kebbi ya raba wa manyan sarakunan jihar motocin alfarma
Gwamnan kebbi ya raba wa manyan sarakunan jihar motocin alfarma
Gwamnan jihar Kebbi Dakta Nasir Idris Kauran Gwandu ya kaddamar da raba wa manyan sarakunan...
Matar da ta auri kan ta ta yi murnar cika shekara...
Ƴar Birtaniya da ta auri kan ta, ta kuma yi bikin aure na na kasaita sakamakon rashin samun wanda zauciyarta ta kwanta da shi,...
Nigeria @64 :Shows commitment to address Socio Economic, Political challenges -CISLAC...
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) has urged President Bola Tinubu to show greater commitment in addressing Nigeria’s socio-economic and...
WATA UNGUWA: Fita Ta 18
WATA UNGUWA: Fita Ta 18
Page 18
BABI NA SHA TAKWAS
_NISAN KIWO_
"Hajiya ga motocin garin." Ɗan union ɗin ya faɗa yana nuna mata motocin dake lodi...
Oktoba: Zanga Zanga Ta Barke ana Tsaka da Bikin Ranar ‘Yanci
Matasan Najeriya sun fito kan tituna domin fara zanga zangar adawa da tsadar rayuwa.
A birnin tarayya Abuja, matasan sun fito dauke da alluna da...
MƊD ta ƙaddamar da bugu biyu na “Muryoyin Sahel”
Ofishin babban jami'in Majalisar Ɗinkin Duniya na musamman a yankin Sahel, ta fara bugu biyu na "Muryoyin Sahel: Tattaunawa, Hanyoyi, da Magani" a kan...
Dubu 50 ne kuɗin sake buga shedar jarabawa—-NECO
Duk mai buƙatar a sake buga masa shedar jarrabawa sai ya suke mana N50,000 -NECO
Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun sakandire ta kasa, NECO ta...
MAMAYA: Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 61—70
Last page 61--70
Aljana Raƙiyyatul Zayyanul murrash, tana sauka dajinsu ta yanke jiki ta faɗi cikin galabaita.
Sarki Zayyanul murrash yana zaune yana ganin dukkan abubuwan...
WATA UNGUWA: Fita Ta 17
BABI NA SHA BAKWAI
_RANAR WANKA BA A BOYON CIBI_
Tafiya take cikin ƙuncin da raɗaɗin zuciya, tuni idanunta suka makance bata ganin kowa bata ganin...










