Home Authors Posts by admin

admin

admin
5860 POSTS 0 COMMENTS

Gwamnatin Taraiya ba za ta iya hana jihohi da ƙanan hukumomi...

0
Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya ce Gwamnatin Tarayya da Majalisar Tarayya ba za su iya iyakance yadda gwamnatocin Jihohi da Kananan Hukumomi za...

WATA UNGUWA:Fita Ta 26

0
BABI NA ASHIRIN DA SHIDA     Cikin hanzari Sorfina ta ƙarasa wurin tare da janye Mahee daga wurin ba tare da ta ce komai ba. Alhaji ya...

Kungiyar Zakka da Wakafi ta mata ta raba Zakka a Sakkwato

0
Shugabar Kungiyar Zakkah da Wakafi ta mata Malama Amina  Sakaba ta shawarci matan da suka amfana da zakkar wannan shekara da kungiyarsu ta raba...

World Muslim League Disburses N2.1 Billion to 1,849 Orphans in Kebbi

0
The World Muslim League has disbursed N2.1 billion to support the upbringing of 1,849 orphans in Kebbi State. The funds were transferred directly to...

Yadda Bello Turji Ke Nadawa da Sauke Hakimmai  a Sokoto

0
   Shugaban karamar hukuma a jihar Sokoto ya tabbatar da cewa har yanzu wasu yankuna na karkashin ikon yan ta'adda. Shugaban karamar hukumar Isa a...

WATA UNGUWA: Fita Ta 25

0
BABI NA ASHIRIN DA BIYAR   A kiɗime Habibu ya cicciɓi 'yarsa ya fice daga gidan ba tare da ya kalli inda mahaifiyarta take ba. Su na...

Ciwon sanyi da hanyoyin magance su a jikin mutum 

0
SHIN MEKE KAWO CIWON SANYI (INFECTION) Ciwon sanyi wato (infection) ciwone wanda yazama ruwan dare a tsakanin al'umma. ciwone wanda yakeda matukar hadari shiyasa akesan...

YOSEMA ta sha alwashin tallafin N1.4bn ya shiga hannun wadanda abin...

0
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Shugaban Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa na jihar Yobe, Dr. Muhammad Goje ya sha alwashin raba tallafin Naira Biliyan 1.4 wanda...

Dalilin Rabuwar Jam’iyyar APC Gida Biyu a Sokoto

0
Jam'iyar APC mai mulki a jihar Sokoto da ke Arewa maso yammacin Najeriya ta dare gida biyu, sakamakon wani sabon rikici da ya kunno...

Sokoto da wasu jihohi 15 sun maka EFCC kara a Kotun...

0
  Kotun kolin Nijeriya ta sanya ranar 22 ga watan Okotoban 2024 za ta saurari karar da jihohi 16 suka sanya a gabanta kan kalubalantar...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

EDITOR PICKS