Home Authors Posts by admin

admin

admin
5860 POSTS 0 COMMENTS

 ‘Yan bindiga sun kashe sojoji biyu a shingen binciken ababen hawa

0
    Sojoji biyu ne aka kashe da sanyin safiyar Laraba a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a wani shingen binciken sojoji da...

Tinubu ya kuduri aniyar kawar da ‘yan bindiga

0
  Daga Abbakar Aleeyu Anache. Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya yi gargadin cewa ba za a amince da kawo cikas...

‘Yan bindiga sun sace mutane da dama bayan kashe mutum 2...

0
‘Yan bindiga sun sace mutane da dama a kauyen tsululu kan hanyar su ta zuwa Sakkwato daga karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sakkwato...

WATA UNGUWA: Fita Ta 39

0
BABI NA TALATIN DA TARA   Sai bayan awa biyu da rabi sannan Maisha ta kunna wayarta, zuwa lokacin dare ya fara kawo kai don har...

WATA UNGUWA: Fita Ta 38

0
BABI NA TALATIN DA TAKWAS   Ficewar shi ke da wuya Irfan ya miƙe yana safa da marwa a tsakiyar ofishin kai ka ce aikin hajji...

Shugaban ƙaramar hukumar Sabon Birni ya tserewa tsara

0
Shugaban ƙaramar hukumar Sabon Birni Honarabul Ayuba Dantudu yana aiki tuƙuru don kawo cigaba a ƙaramar hukumarsa sama da kowane shugaba daga cikin ƙananan...

Gwamnan Edo da aka rantsar da shi jiya ya dakatar da...

0
Sabon Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, wanda aka rantsar da shi a jiya Talata, ya bayar da umarnin dakatar da duk wani haraji  nan...

Nigeria recovers $5 Billion dollars in last 25 years – CISLAC...

0
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) says Nigeria has recovered over 5 billion United State dollars in the last 25...

Farashin Siminti da kayan gini  sun yi tashi Gwauron Zabo

0
Kayan gini ya yi tashin gwauron zabo a Nijeriya abin da zai shafi gine-gine wannan kalubale ne ga gwamnati kan samar da gidaje masu...

Kungiyar ta’addancin Lakurawa na amfani da jirage marasa matuka wajen bin...

0
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Bulama Bukarti, ya bayyana cewa, kungiyar ta’addanci ta Lakurawa tana sa ido kan al’ummomi da sansanonin sojoji a yankin Arewa maso...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

EDITOR PICKS