Home Daga Marubutanmu Atiku ya aiyana ranar da zai shiga ADC

Atiku ya aiyana ranar da zai shiga ADC

1
0

 
Tsohon mataimakin shugan kasa Alhaji Atiku Abubakar ya sanar da mutanen jihar Adamawa da Nijeriya baki daya zai shiga jam’iyar ADC a ranar Litinin.
Atiku a wani jawabi da ya yi ga magoya bayansa a Yola ya ce sabuwar tafiya ta kai mu jam’iyar ADC a gobe shugaban jam’iya zai yanka min katin shaiga cikin jam’iyar ADC.
Shiga jam’iyar na nuni da cewa harkokin siyasa na 2027 din a tafiyar Atiku zai soma daga Litinin kenan domin ya yi matsaya kan tafiyar siyasar da zai yi a 2027. 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here