An Ga Watan Azumin Ramadan Kasar Saudiya
An Ga Watan Azumin Ramadan Kasar Saudiya
Ƙasar Saudiyya ta bayar da sanarwar ganin watan Azumin Ramadan.
Fadar Sarkin Saudiyya ce ta bayyana hakan a wani saƙo da ta wallafa a shafinta na X ranar Lahadi.
Hakan na nufin ranar Litinin ce ɗaya ga watan Ramadan a ƙasar.
managarciya